Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama Afrika
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara Afrika
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe Afrika
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro Afrika
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa Afrika

Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon
Published: November 21, 2025 at 11:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A kasar Faransa, kuwa inda a mako na 13 kuma a wasan share fage, Olympic de Marseille ta kakabe OGC Nice a jiya Juma’a da ci 5 – 1.
Wannan yasa klob din na Marseille darewa, a matsayi na farko a teburin Lige 1 na kasar Faransa da maki 28 gabanin wasan da zai hada PSG mai maki 27 da kungiyar Havre a yau da yammacin wannan Asabar din.
A kasar Spain an kara a jiya Juma’a a wasan share fare na la liga na wannan mako, dake sati na 13, tsakanin Valencia da tawa Levante ci daya mai ban haushi.
Levante tana matakin ta matakin ta 19 da maki 9 kawai a teburin la Liga, yayin Valencia take a matsayin ta 15 da maki 13.
A yau za’a buga wassanin la liga da suka hada da Barcelona da Athletique Bilbao, sai wasan da zai hada Getafe da Athletico de Madrid, yayin da Elche zata karbi bakoncin Real de Madrid a ranar Lahadi mai zuwa.
A kasar Britaniya kuwa, za’a yi wassani masu zafi a premier lige a wannan Asabar da zai hada Newcastle da Man City, yayin da Burnley zata karbi bakoncin Chalsea, sai Liverpool da Notingam Forest, yayin da Arsenal da ke kan gaba da maki 26 a wassani 11, zata kara da Tottenam a ranar Lahadi mai zuwa.
Wasanni

Post navigation

Previous Post: An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu
Next Post: Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita

Karin Labarai Masu Alaka

An Yaba Wa Gwamnatin Bauchi Bisa Karban Bakuncin Gasar Polo Wasanni
Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka 2025 Wasanni
An Dakatar Da Daniel Bisa Zargin Fyade Wasanni
Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa Afrika
Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025: Wasanni
Dangantaka Tayi Tsamari Tsakanin Salah Da Slot. Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Janar Rabe Abubakar Ya Mutu A Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane Afrika
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 Baya Afrika
  • Lakurawa Sun Kashe A Ƙalla A Mutane 34 A Jihar Kebbi Labarai
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura Labarai
  • Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A Najeriya Afrika
  • Salmanu: Ci Gaban Wikki Tourist FC Shine A Gaba Na Wasanni
  • Masarautar Borgu a Jihar Neja na neman daukin Gwamnatin Najeriya akan matsalar rashin tsaro Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.