Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump
Published: April 9, 2026 at 9:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jiya laraba wani alkali a kotun tarayya ya ja burki ma gwamnatin shugaba Donald Trump a wani yunkurin da take yi na kawo karshen kariya ga ‘yan kasar Ethiopia su fiye da dubu 5, kariyar da ta ba su iznin zama tare da yin aiki a nan Amurka.

Wannan hukunci da alkali Brian Murphy na kotun tarayya dake Boston ya yanke, shine kashi na baya bayan nan da Ma’aikatar tsaron cikin gida ta Amurka ta sha a kotu a yunkurin ta na kawo karshen Kariyar Wucin Gadi ga ‘yan gudun hijira daga kasashe 13, a wani bangaren ajandar Trump ta nuna kin jinin ‘yan gudun hijira.

Wannan kariya ta Wucin gadi, dokokin Amurka ne suka ba da ta ga duk wani dan gudun hijirar da aka fuskanci wani bala’i, ko yaki ko wani abu na tashin hankali a kasarsa ta asali. Kariyar tana ba wadanda suka same ta takardar izinin yin aiki tare da zama a Amurka ba tare da fuskantar kora ba.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ila
Next Post: ‘Yan Sanda A Tsibirin Bahamas Sun kama Mijin Wata Ba Amurkiya

Karin Labarai Masu Alaka

NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai Afrika
Yau Litinin Ake Cigaba Da Shari’ar Najib Zarak Labarai
Layin Raba Wutan Lantarki Na Najeriya Ya Fashe Labarai
‘Yan Majalisar Wakilai 17 Sun Fice Daga ADC Afrika
Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u Afrika
Ƙungiyar Mata Sunyi Kira Ga Jam’iyar P R P Da Ta Dauki Baheejja A Matsayin Mataimakiyar Gwamnan A Bauchi 2027 Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A Somaliya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Majalisar Wakilai 17 Sun Fice Daga ADC Afrika
  • Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawali Afrika
  • Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako Labarai
  • Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio) Labarai
  • Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo Afrika
  • Kamfanin Mai Mallakar Saudiya Aramco Zai Sanja Hanyar Fitar Da Danyen Mai Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.