Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce, abin da ya kara masa kaimi wajen son mallake tsibirin Greenland shine rashin samun Nobel Price na zamn lafiya da ya yi. Inda ya ce yanzu tunanin sa bai ta’allaka a zaman lafiya kawai ba, yayin da rikici kan Greenland ke neman hura wutar rikicin yakin kasuwanci tsakanin Amurka…
Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland” »

