Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa
Published: May 30, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa
Published: May 30, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban KasaPublished: May 30, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta ayyana tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, a matsayin dan takararta na shugaban kasa domin tunkarar zaben shekarar 2027. Rahotanni sun nuna cewa matakin ya biyo bayan tuntubar jiga-jigan jam’iyyar da kuma kokarin sake hada kan mambobinta domin karfafa matsayinta a siyasar Najeriya kafin babban zaben da ke…

Ci Gaba Da Karatu “PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe
Published: May 30, 2026 at 1:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe
Published: May 30, 2026 at 1:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Gidan Gwamnati A Jihar GombePublished: May 30, 2026 at 1:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai Martaba Sarkin Gombe kuma Shugaban Majalisar Sarakunan jihar Gombe, Abubakar Shehu Abubakar III, ya yabawa Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, bisa abin da ya bayyana a matsayin shekaru bakwai na gagarumin sauyi, ci gaba da kyakkyawan shugabanci a jihar.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Rumbun Hotuna, Shirye-Shirye

Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar Gombe
Published: May 30, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar Gombe
Published: May 30, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar GombePublished: May 30, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai Martaba Sarkin Kaltungo, Alhaji Injiniya Saleh Muhammad Umar, OON (Mai Kaltungo), ya yi kira ga al’ummar masarautarsa da su ɗauki matakan da suka dace domin tinkarar daminar bana tare da ci gaba da tabbatar da zaman lafiya da haɗin kai a tsakanin su.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Rumbun Hotuna, Sauran Duniya

Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa
Published: May 29, 2026 at 9:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 29, 2026

Posted on May 29, 2026May 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa
Published: May 29, 2026 at 9:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 29, 2026
Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya KasaPublished: May 29, 2026 at 9:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 29, 2026

Mai Martaba Sarkin Gombe kuma Shugaban Majalisar Sarakunan jihar Gombe, Alhaji (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar III, ya yabawa Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, bisa abin da ya bayyana a matsayin shekaru bakwai na shugabanci mai cike da sauyi da ci gaba a fadin jihar Gombe. Sarkin ya bayyana hakan ne yayin gaisuwar Sallah da Majalisar Masarautar…

Ci Gaba Da Karatu “Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi
Published: May 29, 2026 at 9:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi
Published: May 29, 2026 at 9:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan YiPublished: May 29, 2026 at 9:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta samu nasarar shimfiɗa tubalin farfaɗo da tattalin arziki da sake daidaita al’amuran ƙasa bayan shekaru uku da hawansa mulki. Tinubu ya bayyana hakan ne a jawabin da ya gabatar domin cika shekara uku cif na gwamnatin sa a ranar 29 ga watan Mayun 2026. Shugaban ƙasar…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A Najeriya
Published: May 28, 2026 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A Najeriya
Published: May 28, 2026 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A NajeriyaPublished: May 28, 2026 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC domin tunkarar babban zaben kasa mai zuwa, inda ya bayyana kudirinsa na jagorantar yunkurin farfado da dimokuradiyya, tsaro da tattalin arzikin Najeriya. Da yake jawabi bayan ayyana shi a matsayin wanda zai wakilci jam’iyyar a zaben shugaban kasa, Atiku ya bayyana…

Ci Gaba Da Karatu “Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai
Published: May 27, 2026 at 11:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai
Published: May 27, 2026 at 11:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin KaiPublished: May 27, 2026 at 11:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Pastor Dr. Yohanna Buru ya jagoranci tawagar fastoci da malaman addinin Kirista zuwa filin Idi da ke Murtala Mohammed Square domin ƙarfafa zaman lafiya, haƙuri da haɗin kai tsakanin al’ummar Najeriya. Da yake magana jim kaɗan bayan idar da sallar Idi a ranar Laraba, 27 ga Mayu, 2026, Pastor Buru ya ce sun je ne…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna
Published: May 27, 2026 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna
Published: May 27, 2026 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar JunaPublished: May 27, 2026 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Muhammadu Inuwa Yahaya ya taya al’ummar Musulmi murnar bikin Eid el-Kabir na bana, inda ya yi kira ga muminai da su rungumi dabi’un sadaukarwa, ƙauna, haɗin kai da biyayya kamar yadda Annabi Ibrahim (AS) ya nuna kuma Annabi Muhammad (SAW) ya tabbatar. A cikin saƙon taya murna da ya fitar domin bikin Sallah, gwamnan ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDP
Published: May 26, 2026 at 1:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 26, 2026

Posted on May 26, 2026May 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDP
Published: May 26, 2026 at 1:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 26, 2026
Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDPPublished: May 26, 2026 at 1:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 26, 2026

Wani jigo a jam’iyyar PDP a jihar Gombe, kuma ɗaya daga cikin masu neman tikitin takarar gwamna, Alhaji Abdulkadir Hamma Saleh, ya bayyana rashin amincewarsa da matakin jam’iyyar na bai wa Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami tikitin takarar gwamna. Da yake zantawa da manema labarai a gidansa da ke Gombe, Hamma Saleh ya ce sun…

Ci Gaba Da Karatu “Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDP” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP
Published: May 26, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP
Published: May 26, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDPPublished: May 26, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziƙin Zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya koma jam’iyyar Peoples Democratic Party tare da samun tikitin takarar gwamna na jam’iyyar a jihar Gombe. Pantami ya samu nasarar ne ta hanyar amincewar baki ɗaya daga mambobin jam’iyyar yayin zaɓen fidda gwani da aka gudanar ranar Talata a Gombe. Shugaban Kwamitin…

Ci Gaba Da Karatu “Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 20 21 22 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya 2026 Wasanni
  • Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya Wasanni
  • Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu Afrika
  • Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu Afrika
  • Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci Afrika
  • Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.