Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna
Tun bayan da gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ayyana Sanata Aliyu Wadada a matsayin wanda ya ke so ya gaje shi a kujerar gwamna, kasancewar ya kammala shekaru takwas da doka ta kayyade, al’ummar jihar ke ta cecekuce kan dacewa da rashin dacewar zabin na gwamna. Aliyu Wadada wanda Sanata ne a majalisar dattawan…
Ci Gaba Da Karatu “Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna” »

