Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda Gwani
Jam’iyyar APC a jihar Yobe ta bayyana Alhaji Baba Malam a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na gwamna na jam’iyyar bayan samun rinjayen kuri’u a zaben da aka gudanar domin fitar da dan takarar jam’iyyar a zaben shekarar 2027. Sakamakon zaben da aka sanar a zauren tattara kuri’u da ke Damaturu, babban birnin…

