Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya
Published: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya
Published: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba HamayyaPublished: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta gudanar da babban taro na kasa inda ta amince da mukaman dukkanin shugabannin jam’iyyar ba hamayya. Taron dai wanda shugaba Bola Tinubu ya jagoranta a Abuja , ya samu halartar dukkan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar daga fadin Najeriya. “Masu sukar cewa mu na neman maida Najeriya…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Siyasa

China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya
Published: March 28, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya
Published: March 28, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla YarjejeniyaPublished: March 28, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

China da jamhuriyar demokuradiyyar Kwango sun rattaba hanu kan wata yarjejeniya da zata zurfafa hadin kai tsakanin kasashen biyu ta fuskar hakar ma’adinai, kamar yadda gwamnatin Kwangon ta fada, yayinda gaggan kasashen duniya suke fadi tashin samun matsaya a kasar da Allah ya yiwa arzikin ma’adinai. Kwango ce kasa dake kan gaba a duniya wajen…

Ci Gaba Da Karatu “China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila
Published: March 28, 2026 at 10:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila
Published: March 28, 2026 at 10:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ilaPublished: March 28, 2026 at 10:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar mayakan Houthi a Yemen mai samun goyon bayan Iran ta fada jiya jumma’a cewa, a shirye take ta fada yakin hadin guiwar da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran idan wasu kasashe suka shiga yakin a gefen Amurka da Isra’ila, ko kuma idan aka yi amfani da bahar maliya wajen kaddamar da hari…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta Tsakiya
Published: March 28, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta Tsakiya
Published: March 28, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta TsakiyaPublished: March 28, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A jiya jumma’a ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov da takwaran aikinsa na Iran Abbas Araqchi, sun tattauna kan bin hanyoyin difilomasiyya wajen kawo karshen yakin na gabas ta tsakiya, kamar yadda ma’aikatar harkokin wajen Rashan ta fada a cikin wata sanarwa data fitar. Sanarwar tace, “ministocin sun tattauna kan matakin soja da siyasa mai…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni
Published: March 28, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni
Published: March 28, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin MakonniPublished: March 28, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka tace tana sa ran kammala yakin Iran cikin makonni ba watanni ba, kuma Washington zata cimma burinta ba tare da ta tura mayakan kasa ba, inji sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio, ya fada ajiya jumma’a. Rubio, ya gayawa manema labarai a karshen taro da takwarorinsa a kungiyar kasashe 7 masu arzkin masana’antu da…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Jami’in Diflomasiyyar Da Ake Zargi Da Kisan Prime minister Ya Daukaka Kara
Published: March 28, 2026 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 28, 2026

Posted on March 28, 2026March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’in Diflomasiyyar Da Ake Zargi Da Kisan Prime minister Ya Daukaka Kara
Published: March 28, 2026 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 28, 2026
Jami’in Diflomasiyyar Da Ake Zargi Da Kisan Prime minister Ya Daukaka KaraPublished: March 28, 2026 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 28, 2026

Wani fitaccen jami’in difilomasiyya daga Belgium, wadda kotu ta bada umarnin a gurfanar da shi kan zargin yana da hanu a kisan Prime Ministan Kwango na farko Patrick Lumumba a shekarar 1961, ya daukaka kara, kamar yadda lauyansa ya gayawa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar jumma’a. Wata kotu a Belgium ce ta bada…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’in Diflomasiyyar Da Ake Zargi Da Kisan Prime minister Ya Daukaka Kara” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai
Published: March 28, 2026 at 8:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai
Published: March 28, 2026 at 8:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A DubaiPublished: March 28, 2026 at 8:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magungunan cutar kolera da aka tanadar domin kasashen Afirka da dama sun makale a dubai sakamakon yakin hadin guiwar da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran, lamari da yake kara janyo Fargaba kan shirye shiryen da ake yi ganin damuna ta karato na tunkarar cutar da take saurin yaduwa da take haddasa gudawa, kamar…

Ci Gaba Da Karatu “Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai” »

Afrika, Kimiya, Labarai

Hamas Ta Kwance Damara
Published: March 28, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hamas Ta Kwance Damara
Published: March 28, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hamas Ta Kwance DamaraPublished: March 28, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Karkashin shirin ganin Hamas ta kwance damara, za’a bukaci kungiyar mayakan ta kyale a rusa dukkan hanyoyin karkashin kasa data gina a Gaza, mataki da za’a gudanar daki daki cikin wata 8, kamar yadda yake kunshe cikin shirin da kwamitin wanzar da zaman lafiya da shugaban Amurka Donald ya kafa, ya gabatarwa kungiyar. Kamar yadda…

Ci Gaba Da Karatu “Hamas Ta Kwance Damara” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin DuniyaPublished: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai a kasuwanni duniya ya tashi ranar jumma’a, saboda shakkun da ake dashi na yi yuwar a tsagaita wuta a yakin nan da yanzu aka yi wata guda ana gwabzawa, duk da haka wannan ne makon farko da mai mafi daraja da ake kira Brent farashinsa zai sassauto, bayanda shugaban Amurka Donald Trump yace…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya” »

Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa
Published: March 28, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa
Published: March 28, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Yankin Gulf Sun Bada SanarwaPublished: March 28, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen larabawa da suke yankin Gulf, sun gayawa Amurka cewa, duk wata yarjejeniya da Iran, kada ya tsaya wajen kawo karshen yakin kawai, tilas ya kunshi matakai na har abada da za su gurgunta karfinta ta fuskar makamai masu linzami, da jiragen drones, da kuma, tabbatar kasar ba zata sake hana zirga zirgan jiragen ruwa…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 23 24 25 … 118 Next

Sabbin Labarai

  • Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya
  • Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya
  • Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11
  • Tsohuwar Jarumar Kannywood Wasila Ismail Ta Rasu
  • Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen Hausa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu Afrika
  • Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado Amurka
  • Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban Addini Afrika
  • Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken Kasar Afrika
  • Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu Afrika
  • Hukumar ICPC Ta Kwato Makudan Kudade Rediyo
  • Netanyahu Yana Neman Shawarwari Daga Hukumomin Lebanon Labarai
  • Amurka Ta Cire Takunkumin Da Ta Kakabawa Shugaban Venezuela Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.