Najeriya Da Maroko Sun Kulla Yarjejeniya
Najeriya Da Maroko Za Su Kulla Yarjejeniya a fannin makamashi, noma, da kuma harkokin cinikayya Alaƙar diplomasiyya tsakanin kasashen Najeriya da Maroko ta kara nuna ƙarfafa, inda kasashen biyu suka kulla yarjejeniyar karfafa dangantaka a fannonin makamashi, noma, da kuma harkokin cinikayya. Wannan sanarwa ta fito ne bayan wata tattaunawa da aka yi tsakanin Ministar…
Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Maroko Sun Kulla Yarjejeniya” »

