Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Wajen Hakar Ma’adanai Dake Jihar Filato
Published: January 23, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan bindiga sun hallaka mutane 7 a wani hari da suka kai cikin dare wajen hakar ma’adanai a jihar Filato da ke Najeriya, a cewar wata kungiyar matasa da wani jami’in jihar a ranar juma’a.

Kungiyar matasa ta Berom Youth Moulders Association ta ce, an kashe mutanen ne da shekarun su ya kama daga 15 zuwa 28, a Daren ranar Laraba, a irin hare-haren da aka saba kaiwa al’ummar Berom. Kamfanin dillacin labarai na Reuters bata samu damar sanin wadanda ke da alhakin kai harin ba.

Wani babban mai taimakawa gwamnan Filato, Emmanuel Solomon, ya tabbatar da cewa an kashe mutane 7 a harin.

‘Yan sanda a jihar basu ce komai ba, amma wani me magana da yawun sojoji a jihar, ya ce dakarun soji sun gano gawarwakin mutane 7, tare da harsashin bindiga a wajen, ya kara da cewa wadanda aka kashe masu hakar ma’adanai ne, da suka tsaya har suka kai dare a wajen duk da dokar da aka yi ta hana hakar ma’adanai da daddare.

Najeriya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu
Next Post: Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana

Karin Labarai Masu Alaka

Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka Afrika
NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai Afrika
Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci Afrika
Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi Labarai
Jirage Marasa Matuka Sun Kaiwa Jiragen Ruwan Mai Hari A Gulf Afrika
Lauya Bala: Tabbas Kotu Zata Soke Zaben Shugaban PDP, Turaki Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini Afrika
  • ‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi Afrika
  • Najeriya Tayi Asarar Kusan Naira Triliyan 1 Sakamakon Harajin Trump Amurka
  • Newcastle Na Dab Da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg Daga Marseille Kan €15m Wasanni
  • Kasar Morocco Ta Kwashe ‘Yan Kasar Daga Sassan Ambaliyar Ruwa Afrika
  • Isra’ila Zata Rusa Gidajen Da Suke Iyakarta Da Lebanon Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.