An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu
Hambarraren shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana a gaban wata babbar kotu ta kasar Amurka da ke unguwar Manhattan a birnin New York ranar Litinin don fuskantar tuhumur da Amurka ta ke masa na safarar miyagun kwayoyi, bayan da cafkoshi da Donald Trump ya yi ya bada mamaki, ya kuma karkada zukatan shugabannin duniya,…

