Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Sakamakon Rikicin Gabas Ta Tsakiya Farashin Mai Ya Karu
Published: March 21, 2026 at 7:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sakamakon Rikicin Gabas Ta Tsakiya Farashin Mai Ya Karu
Published: March 21, 2026 at 7:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sakamakon Rikicin Gabas Ta Tsakiya Farashin Mai Ya KaruPublished: March 21, 2026 at 7:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

farashin man fetur ya tashi zuwa Kashi 35 cikin 100 a wannan makon bayan da Isra’ila ta kai hari kan mafi girman cibiyar gas ta Iran, yayin da ita kuma Iran din ta mai da martani wajen kai hari kan cibiyoyin makamashin makwabtan ta. Tarayyar Turai tayi kira ga ‘yan kungiyar ta da su cike…

Ci Gaba Da Karatu “Sakamakon Rikicin Gabas Ta Tsakiya Farashin Mai Ya Karu” »

Labarai, Sana'o'i

Isra’ila Ta Kai Hari Cibiyar Makamashin Nukiliyar Iran
Published: March 21, 2026 at 7:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Ta Kai Hari Cibiyar Makamashin Nukiliyar Iran
Published: March 21, 2026 at 7:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Ta Kai Hari Cibiyar Makamashin Nukiliyar IranPublished: March 21, 2026 at 7:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran tace Isra’ila ta kai hari kan cibiyar makamashin nukiliyan ta na Ahmadi Roshan a Natanz a safiyar Asabar. Kwararru a bangaren fasaha sun ce babu alamar digar guba daga makamashin, kuma mazauna kusa da wurin basa cikin hadari. Isra’ila tace bata da masaniya kan harin, yayin da Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) tace…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Ta Kai Hari Cibiyar Makamashin Nukiliyar Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaba Trump Yace Amurka Zata Janye Yaki Da Iran
Published: March 21, 2026 at 7:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Amurka Zata Janye Yaki Da Iran
Published: March 21, 2026 at 7:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Amurka Zata Janye Yaki Da IranPublished: March 21, 2026 at 7:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Donald Trump yace Amurka na tunanin janye yaki da Iran, yayin da Iran da Isra’ila ke ci gaba da musayar hare-hare a ranar Asabar. Tasoshin yada labarai a Iran sun ce an kai hari cibiyar makamashin nukiliyan ta na Nantaz. A wani sako da ya wallafa a kafar sada zumunta, Trump yace Amurka na gab…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Amurka Zata Janye Yaki Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa
Published: March 21, 2026 at 7:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa
Published: March 21, 2026 at 7:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan KarafaPublished: March 21, 2026 at 7:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Afirka ta kudu ta dora Haraji mai tsanani kan karafa da ake shigo da su daga China da kuma Thailand, bayan da kasar ta sami shaida karara kasashen suna zubar da farashi, wadda yake illa ga masana’antun karafa na cikin gida, kamar yadda hukumar cinikayyar kasar ta gano. Karafa da ake amfani da su wajen…

Ci Gaba Da Karatu “Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa” »

Afrika, Labarai

Kamfanonin Jiragen Sama Suna Fama Da Karin Farashin Mai
Published: March 21, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanonin Jiragen Sama Suna Fama Da Karin Farashin Mai
Published: March 21, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanonin Jiragen Sama Suna Fama Da Karin Farashin MaiPublished: March 21, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanonin jiragen sama masu jigilar fasinja suna fama da karin farashin mai, yayinda yakin hadin gwiwar Amurka da Isra’ila kan Iran, ya haddasa karancin mai, lamari da ya janyo wa masu balaguro karin kudin tafiye-tafiye, su kuma kamfanonin suke fama da hauhawar farashin mai saboda karancinsa. Nahiyar Afirka ce tafi fuskantar matsalar ta fuska biyu…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanonin Jiragen Sama Suna Fama Da Karin Farashin Mai” »

Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi
Published: March 21, 2026 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi
Published: March 21, 2026 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron ZabiPublished: March 21, 2026 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai yayi tashin gwaron zabi ranar jumma’a, ya kai kudi da rabon da aga haka kusan shekaru hudu da suka wuce a yayinda Iraqi ta ayyana abunda kusan za’a kira dokar ta baci, ta gayawa abokan cinikayyarta cewa ba zata iya cika alkawari ba, ganin galibin man kasar duka ta mashigin ruwan Hormuz ake…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya
Published: March 21, 2026 at 7:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya
Published: March 21, 2026 at 7:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin BirtaniyaPublished: March 21, 2026 at 7:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Jumma’a Britaniya ta baiwa Amurka izinin tayi amfani da sansanoninta domin ta kai hari kan sansanonin makamai masu linzammi da Iran take amfani da su ta kai hari kan jiragen ruwa da suke bi ta mashigin ruwan Hormuz. Fadar gwammnatin kasar dake Downing Street tace, ministocin kasar sun tattauna a ranar juma’a kan…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya
Published: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya
Published: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta TsakiyaPublished: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar mayakan Amurka zata tura karin dubban sojojin kundubalarta zuwa gabas ta tsakiya, kamar yadda wasu jami’ai suka fadawa kamfanin dillanciin labarai na Reuters jiya jumma’a, yayinda shugaban Amurka Donald Trump ya zargi kawayen Washinghton dake kungiyar tsaro ta NATO da cewa su ragaye ne saboda sun gaza tura dakarun su su taimakawa wajen bude…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo
Published: March 21, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo
Published: March 21, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Sallah Daga Masarautar KaltungoPublished: March 21, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hotunan Sallan Idin Karamar Sallah Da Hawan Sallah Daga Masarautan Kaltungo a Jihar Gombe Najeriya Inda Mai Kaltungo Injiniya Saleh Muhammadu Mataimakin Shugaban Majalisar Sarakuna ta jihar Gombe yake jagorantar Hawa a Garin Kaltungo Dake Kudancin jihar Gombe a Arewa Maso gabashin Najeriya

Nishadi, Rumbun Hotuna

Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya
Published: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026

Posted on March 20, 2026March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya
Published: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026
Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta TsakiyaPublished: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026

Ukraine ta aike da tawagar kwararru zuwa kasashen gabas ta tsakiya biyar, domin su taimaka wajen kakkabo jiragen yaki maras matuka, da kuma basu shawarwari kan matakan kariya na hare hare daga sararin samaniya, har wasu jami’an kasar suke cewa suna san ran cimma yarjejeniyoyi masu muhimmnci. Jami’in yace yayinda jami’an kasashe da aka aike…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 29 30 31 … 118 Next

Sabbin Labarai

  • Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya
  • Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya
  • Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11
  • Tsohuwar Jarumar Kannywood Wasila Ismail Ta Rasu
  • Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen Hausa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma Afrika
  • Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji Amurka
  • Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar Amurka
  • FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya Najeriya
  • Guterres: Babban Kuskure Ne Yadda Isra’ila Ta Kai Farmaki A Gaza Labarai
  • Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170 Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.