Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa
Published: April 19, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa
Published: April 19, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A DadinkowaPublished: April 19, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Kogin Benue ta sanar da wani shiri na musamman domin inganta ayyukan noma ga manoma a yankin Dam ɗin Daɗinkowa da ke jihar Gombe a Najeriya Manajan Daraktan Hukumar, Dr. Mahmud Sanusi Muhammad, ne ya bayyana wannan shiri ne a yayin ƙaddamar da rabon takin zamani mai rangwame, wanda aka tsara domin ƙara…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Gwamnatin Najeriya Zata Rabawa Al’umma Tallafin Noma
Published: April 18, 2026 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Zata Rabawa Al’umma Tallafin Noma
Published: April 18, 2026 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Zata Rabawa Al’umma Tallafin NomaPublished: April 18, 2026 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana aniyar ta na ganin cewa tallafin dala miliyan 500 da Bankin Duniya ya amince da shi, ya isa hannun manoma na hakika a fadin kasar nan, maimakon karkata shi ga akwakun ‘yan siyasa. Shugaban Hukumar Ba da Tallafin Kuɗaɗen Haɗin Gwiwa na Ƙasa (NFC), Emmanuel Atama, shi ne ya tabbatar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Zata Rabawa Al’umma Tallafin Noma” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Shugaba Trump Ya Yabawa Iran Bisa Bude Mashigar Hormuz
Published: April 17, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Yabawa Iran Bisa Bude Mashigar Hormuz
Published: April 17, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Yabawa Iran Bisa Bude Mashigar HormuzPublished: April 17, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya gode wa Iran bayan sanarwar da ta yi na buɗe mashigar ga dukkan jirage har zuwa ƙarshen tsagaita wuta. Trump ya bayyana hakan ne a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, inda ya ce: “Iran ta sanar da cewa ta buɗe mashigar Hormuz ga dukkanin jirage….

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Yabawa Iran Bisa Bude Mashigar Hormuz” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026
Published: April 17, 2026 at 12:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026
Published: April 17, 2026 at 12:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026Published: April 17, 2026 at 12:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da kasafin kuɗin shekarar 2026, wanda jimillar kuɗaɗen da za a kashe a cikinsa suka kai naira triliyan 68.32. Haka kuma, Shugaban ya sanya hannu kan dokar tsawaita lokacin aiwatar da ayyukan babban birnin na kasafin kuɗin 2025 daga ranar 31 ga Maris, 2026, zuwa 30 ga…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya Ba
Published: April 17, 2026 at 7:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya Ba
Published: April 17, 2026 at 7:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya BaPublished: April 17, 2026 at 7:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa da al’ummar Najeriya cewa gwamnatinsa ba za ta yi ƙasa a gwiwa ba wajen gina ƙasa mai dorewa, zaman lafiya, da wadata. Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin da ya karɓi baƙuncin tawagar mambobin ƙungiyar Renewed Hope Ambassadors ƙarƙashin jagorancin Gwamnan Jihar Imo, Hope…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya Ba” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe
Published: April 16, 2026 at 8:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe
Published: April 16, 2026 at 8:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan KuɗaɗePublished: April 16, 2026 at 8:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an Rundunar Karewa Al’umma a jihar Zamfara, da aka fi sani da “Askarawa”, sun kama wasu na’urorin fashewa, makudan kuɗaɗe, da sauran kayan tallafi da ake zargin za’a kaiwa ’yan bindiga a ƙauyen Bindin da ke Ƙaramar Hukumar Maru. Kwamandan rundunar CPG na jihar, AIG Shehu Muhammad Dalijan (mai ritaya), ya bayyana hakan yayin da…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala
Published: April 15, 2026 at 1:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala
Published: April 15, 2026 at 1:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu BalaPublished: April 15, 2026 at 1:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

ADC ta kori Nafi’u Bala Gombe saboda zargin yi wa jam’iyyar zagon kasa kamar yadda Faisal Kabiru ɗaya daga cikin masu magana da yawun jam’iyyar ya shaida wa Manema labarai a yayin taron Jam’iyar wanda yace ya jefa jam’iyyar cikin mawuyacin hali.  

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara
Published: April 14, 2026 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara
Published: April 14, 2026 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar KwaraPublished: April 14, 2026 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Najeriya ‘yan sandan kasar sun kama mutane 33 wadanda ta bayyana su a zaman ‘yan banga kan zargin wani hari da aka kai kan wani coci a jahar kwara cikin watan Nuwamba, har aka yi garkuwa da mutane 38, kamar yadda rundunar ta fada a ranar talata, a zaman wani mataki na murkushe masu…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar Dimokraɗiyya
Published: April 14, 2026 at 8:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar Dimokraɗiyya
Published: April 14, 2026 at 8:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar DimokraɗiyyaPublished: April 14, 2026 at 8:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Papa Roma Leo yayi gargadin cewa akwai kasadar tsarin mulkin demokuradiyya yana kan rushewa a koma mulkin kama kariya, hakan yana kunshe ne a cikin wasikar da fadar Vatican ta fitar a ranar talata, kwana biyu bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki shugaban darikar katholika a shafin sada zumunta. Papa Roma Leo, ba…

Ci Gaba Da Karatu “Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar Dimokraɗiyya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Jiragen Ruwa Suna Biyayya Ga Dokar Hana Ketare Ruwa
Published: April 14, 2026 at 8:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jiragen Ruwa Suna Biyayya Ga Dokar Hana Ketare Ruwa
Published: April 14, 2026 at 8:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jiragen Ruwa Suna Biyayya Ga Dokar Hana Ketare RuwaPublished: April 14, 2026 at 8:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwana daya da fara hana jiragen ruwa shiga ko fita daga tashoshin ruwan Iran, dakarun Amurka suka ce babu jirgin ruwa ko daya daya tsallake shinge da suka kafa, jiragen ruwa shida sun bi umarni suka juya, wannan shine bayani na farko da aka samu tun bayan da shugaban Amurka Donald trump, ya bada umarnin…

Ci Gaba Da Karatu “Jiragen Ruwa Suna Biyayya Ga Dokar Hana Ketare Ruwa” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 30 31 32 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila Najeriya
  • Anfara Gangamin Kafa Dokoki Masu Tsanani Ga ‘Yan Luwadi A Senegal Afrika
  • Rasuwar Tsohon Shugaban NUJ FCT, Osambedwan, Babban Rashi Ne — Ferfesa Alkali Afrika
  • Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique Afrika
  • Farashin Man Fetur Yakara Tashi Labarai
  • Babban Sakataren MDD Yayi Allah Wadai Da Matakin Soja A Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo Labarai
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.