Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci
Published: April 27, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci
Published: April 27, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata JagoranciPublished: April 27, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yayin da shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027 ke ƙara ƙarfi a Jihar Gombe, ƙungiyoyin fararen hula sun yi kira ga jam’iyyun siyasa da su ƙara ba mata dama a harkokin siyasa. Ƙungiyar Gombe Network of Civil Society Organizations, GONET, tare da Gombe Women Agenda, GWA, sun buƙaci jam’iyyun siyasa su nuna ƙuduri wajen haɗa mata…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai
Published: April 26, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai
Published: April 26, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar MalamaiPublished: April 26, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Ambasada Ismail Yusuf Abba, ya sake jaddada aniyar hukumar na zurfafa fadakarwa da horar da maniyyata ta fuskar addini domin tunkarar aikin hajjin shekarar 2026. ​Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar Laraba, 22 ga watan Afrilun 2026, yayin taron kaddamar da Tawagar Malamai (Ulama Team) na…

Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Gwamnatin Najeriya Ta Samar Da Wuta Mai Aiki Da Hasken Rana A Jami’ar ADUSTECH
Published: April 25, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Samar Da Wuta Mai Aiki Da Hasken Rana A Jami’ar ADUSTECH
Published: April 25, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Samar Da Wuta Mai Aiki Da Hasken Rana A Jami’ar ADUSTECHPublished: April 25, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta hannun Hukumar Makamashi ta Kasa (ECN), ta kaddamar da aikin samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana (Solar) mai karfin megawatt biyu (2MW) a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote (ADUSTECH) da ke Wudil a Jihar Kano. Wannan aiki, wanda kudinsa ya kai naira biliyan 3.8, yana karkashin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Samar Da Wuta Mai Aiki Da Hasken Rana A Jami’ar ADUSTECH” »

Afrika, Kimiya, Najeriya

Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru
Published: April 25, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru
Published: April 25, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A KamaruPublished: April 25, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar taƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) ta kama wani ɗan kasuwa ɗan ƙasar Kamaru bisa zargin damfarar wani banki kuɗin da suka kai kimanin Naira biliyan 1.5. Wata majiya ta rawaito cewa jami’an reshen EFCC na Legas ne suka kama mutumin mai shekaru 47 a ranar Alhamis a yankin Ikorodu, bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna
Published: April 24, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna
Published: April 24, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar GwamnaPublished: April 24, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tun bayan da gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ayyana Sanata Aliyu Wadada a matsayin wanda ya ke so ya gaje shi a kujerar gwamna, kasancewar ya kammala shekaru takwas da doka ta kayyade, al’ummar jihar ke ta cecekuce kan dacewa da rashin dacewar zabin na gwamna. Aliyu Wadada wanda Sanata ne a majalisar dattawan…

Ci Gaba Da Karatu “Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu
Published: April 24, 2026 at 3:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu
Published: April 24, 2026 at 3:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin TinubuPublished: April 24, 2026 at 3:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa Najeriya ta shiga wani sabon babi na gyara da ci gaba a ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, inda ta buƙaci kafofin yaɗa labarai na duniya da su riƙa rahoton gaskiyar abin da ke faruwa a ƙasar. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alhaji Mohammed Idris, ne…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516
Published: April 23, 2026 at 2:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516
Published: April 23, 2026 at 2:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516Published: April 23, 2026 at 2:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu na neman amincewar majalisa don karɓo rancen Dala miliyan 516 Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci majalisar dattawa ta amince masa ya ciyo bashin dala miliyan ɗari biyar da sha shida, da dubu ɗari uku da talatin da uku, da dala saba’in, (516,333,070) domin tallafa aikin babbar hanyar Sokoto zuwa Badagry. Bukatar, wadda…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe
Published: April 23, 2026 at 9:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe
Published: April 23, 2026 at 9:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun ZabePublished: April 23, 2026 at 9:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ra’ayin Wani goggen Dan siyasa Ferfesa Rufa’i Ahmed Alkali a Najeriya Yayin da ake tunkarar zaɓen gama-gari na shekarar 2027, ana ta tattaunawa kan inda babbar barazanar siyasa za ta fito ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu. Wasu na ganin haɗaɗɗiyar adawa ce za ta zama ƙalubale. Amma wani nazari ya nuna cewa matsalar na…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a Kukareta
Published: April 23, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a Kukareta
Published: April 23, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a KukaretaPublished: April 23, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

​Rundunar sojin hadin gwiwa ta Operation Hadin Kai (OPHK) da ke lura da shiyya ta biyu a Najeriya ta yi nasarar fatattakar wani gagarumin hari da ’yan ta’adda suka kai yankin Kukareta a daren Laraba wayewar Alhamis. ​Harin, wanda aka fara shi jim kadan bayan tsakar dare zuwa misalin karfe 3:00 na asuba, ya gamu…

Ci Gaba Da Karatu “Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a Kukareta” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya
Published: April 22, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya
Published: April 22, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa SaudiyyaPublished: April 22, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Aikin Hajjin 2026: Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya ​Hukumar Jin Daɗin Alhazzai ta Najeriya (NAHCON) ta kammala shirin tura tawagar jami’anta na musamman zuwa ƙasa mai tsarki a ranar 27 ga watan Afrilu, domin yin kwasan-kwasai da kuma samar da dukkan abubuwan da suka kamata kafin fara jigilar maniyyata….

Ci Gaba Da Karatu “Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Posts pagination

Previous 1 … 28 29 30 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu Ba Afrika
  • Kabiru Vice: Najeriya Zata Iya Nasara A Kan Moroko AFCON 2025. Wasanni
  • An Katse Intanet Da Wayar Tarho A Kasar Uganda Siyasa
  • Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin Kwango Afrika
  • Kungiyar Cigaban Al’ummar Tangale Tace Bata Goyon Bayan Kai Ziyara Wa Gwamnan Gombe Labarai
  • Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.