Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka
Shugaban addini Islama na Iran, Ayatollah Ali Khameni, yace ba zai bada kai ba, bayanda shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar zai kai dauki ga ‘yan kasar da suke zanga zanga, a dai dai lokacin da kungiyoyin kare hakkin Bil’adama a Farisan, suke bada labarin hukumomi sun zafafa kame, bayan da aka shafe kwanaki mutane…
Ci Gaba Da Karatu “Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka” »

