Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Layin Raba Wutan Lantarki Na Najeriya Ya Fashe
Published: December 29, 2025 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Layin Raba Wutan Lantarki Na Najeriya Ya Fashe
Published: December 29, 2025 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Layin Raba Wutan Lantarki Na Najeriya Ya FashePublished: December 29, 2025 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƴan Najeriya sun sake shiga duhu a ranar Litinin bayan da layin raba wutar lantarki na ƙasa (National Grid) ya sake rugujewa, lamarin da ya haifar da katsewar wuta a mafi yawan sassan ƙasar. Bayanan rarraba wuta daga hukumar samar da wuta da aka fitar da misalin ƙarfe 3:12 na rana sun nuna cewa adadin…

Ci Gaba Da Karatu “Layin Raba Wutan Lantarki Na Najeriya Ya Fashe” »

Labarai

Shahararren Dan Dambe Anthony Joshua Yayi Hatsarin Mota A Jihar Ogun
Published: December 29, 2025 at 4:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025

Posted on December 29, 2025December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shahararren Dan Dambe Anthony Joshua Yayi Hatsarin Mota A Jihar Ogun
Published: December 29, 2025 at 4:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025
Shahararren Dan Dambe Anthony Joshua Yayi Hatsarin Mota A Jihar OgunPublished: December 29, 2025 at 4:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025

Shahararren ɗan dambe a duniya, Anthony Joshua, ya yi haɗarin mota a Makun, Jihar Ogun. Shaidun gani da ido sun ce lamarin ya faru ne a kan wata babbar hanya mai cunkoso a kan titn Lagos–Ibadan Expressway. Motar da ke dauke da Joshua, wata motar Lexus Jeep mai lambar mota, KRD 850 HN, ta yi…

Ci Gaba Da Karatu “Shahararren Dan Dambe Anthony Joshua Yayi Hatsarin Mota A Jihar Ogun” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Farmaki ‘Yan Bindiga Da Dama A Jihar Zamfara
Published: December 29, 2025 at 3:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Farmaki ‘Yan Bindiga Da Dama A Jihar Zamfara
Published: December 29, 2025 at 3:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Farmaki ‘Yan Bindiga Da Dama A Jihar ZamfaraPublished: December 29, 2025 at 3:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Sojin Saman ta Najeriya (NAF) ta sanar da samun gagarumar nasara bayan aiwatar da hare-haren sama guda biyu a Tudun Turba da kuma sansanin Kachalla Dogo Sule da ke karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara. Daraktan hulɗa da jama’a na NAF, Air Commodore Ehimen Ejodame, a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin…

Ci Gaba Da Karatu “An Farmaki ‘Yan Bindiga Da Dama A Jihar Zamfara” »

Labarai

Shugaban Ƙasar Koriya Ta Arewa Ya Halarci Gwajin Makami Mai Linzamin Kasar
Published: December 29, 2025 at 11:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Ƙasar Koriya Ta Arewa Ya Halarci Gwajin Makami Mai Linzamin Kasar
Published: December 29, 2025 at 11:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Ƙasar Koriya Ta Arewa Ya Halarci Gwajin Makami Mai Linzamin KasarPublished: December 29, 2025 at 11:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Kim Jong Un na Koriya ta Arewa, ya halarci wurin gwajin wasu makamai masu linzami masu cin dogon zango da kasar ta gudanar a ranar lahadi. Kamfanin Dillancin labarai na kasar yace shugaba Kim ya bayyana cikakkiyar gamsuwarsa, a yayin da wadannan makamai masu linzami suka tashi suka bi ta inda aka auna su,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Ƙasar Koriya Ta Arewa Ya Halarci Gwajin Makami Mai Linzamin Kasar” »

Labarai, Najeriya

Ana Cigaba Da Tattaunawa Tsakanin Trump Da Zelensky Domin Tsagaita Wuta A Ukraine
Published: December 29, 2025 at 11:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Tattaunawa Tsakanin Trump Da Zelensky Domin Tsagaita Wuta A Ukraine
Published: December 29, 2025 at 11:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Cigaba Da Tattaunawa Tsakanin Trump Da Zelensky Domin Tsagaita Wuta A UkrainePublished: December 29, 2025 at 11:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump na Amurka ya fada cewa shi da shugaba Volodymyr Zekensky na Ukraine sun kara gusawa ga cimma daidaituwa a kan yarjejeniyar kawo karshen yakin Ukraine, amma kuma yace har yanzu ba a cimma matsaya guda ba, a kan muhimmin batun nan na makomar yankin Donbas ba. Shugabannin biyu sun yi magana a…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Tattaunawa Tsakanin Trump Da Zelensky Domin Tsagaita Wuta A Ukraine” »

Labarai

Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza
Published: December 29, 2025 at 10:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza
Published: December 29, 2025 at 10:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin GazaPublished: December 29, 2025 at 10:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana samun karin kasashen dake fitowa suna yin Allah wadarai da amincewar da kasar Isra’ila ta yi da yankin Somaliland na kasar Somaliya a zaman kasa mai ‘yanci. Ba a san dalilin da ya sa isra’ila ta fito ranar Jumma’a tana fadin cewa ta amince da Somaliland a zaman ‘yan tacciyar kasa ba, amma kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza” »

Labarai

Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea
Published: December 29, 2025 at 10:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025

Posted on December 29, 2025December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea
Published: December 29, 2025 at 10:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025
Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar GuineaPublished: December 29, 2025 at 10:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025

An fara kidaya kuri’u a kasar Guinea-Conakry, bayan zaben shugaban kasa da aka gudanar ranar lahadi, zaben da ake kyautata zaton shugaban gwamnatin mulkin soja, Mamady Doumbouya, wanda ya kwace mulki a shekarar 2021, shine zai lashe cikin sauki. Tsohon kwamandan rundunar zaratan sojojin na Guinea, ya fuskanci ‘yan takara 8 a wannan zaben na…

Ci Gaba Da Karatu “Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea” »

Labarai

Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai
Published: December 28, 2025 at 4:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 28, 2025

Posted on December 28, 2025December 28, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai
Published: December 28, 2025 at 4:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 28, 2025
Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi TuraiPublished: December 28, 2025 at 4:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 28, 2025

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bar birnin Lagos a ranar Lahadi, 28 ga Disamba, domin ci gaba da hutun karshen shekara a Turai, kafin daga bisani ya wuce Abu Dhabi a Hadaddiyar Daular Larabawa. An gayyaci Shugaba Tinubu ne don ya halarci taron Abu Dhabi Sustainability Week 2026, wanda ake shirin gudanarwa a farkon…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan
Published: December 28, 2025 at 3:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025

Posted on December 28, 2025December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan
Published: December 28, 2025 at 3:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025
Ansamu Girgizar Kasa A Kasar TaiwanPublished: December 28, 2025 at 3:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025

Rahotanni daga Taiwan sunce an sami girgizar kasa mai karfin maki 7 , wadda ya auku a birnin Yilan dake kudu maso gabashin gabar ruwan kasar, kamar yadda aka ji daga hukumar kula da yanayi a yankin, nan da nan dai ba’ sami rahotannin irin barnar da girgizar ta janyo ba. Girgizar tana da zurfin…

Ci Gaba Da Karatu “Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan” »

Labarai

Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar
Published: December 28, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 28, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar
Published: December 28, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan KasarPublished: December 28, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasar Nijar, maƙwabciyar Najeriya a Arewa, ta fitar da wata doka ta musamman kan tura ‘yan ƙasa aikin kare ƙasa, biyo bayan harin haɗin gwiwa da Najeriya da Amurka suka kai kan sansanonin ‘yan ta’adda a jihar Sokoto a daren ranar Alhamis. Cikin kasa da sa’o’i 24 bayan hare-haren sama, Majalisar Ministocin Nijar ta gudanar…

Ci Gaba Da Karatu “Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 34 35 36 … 58 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu
  • Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A Amurka Amurka
  • An Bude Kamfanin Sarrafa Ma’adanai A Kasar Mozambique Labarai
  • Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC Labarai
  • Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko Najeriya
  • Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jaura Ta Bayyana A Wasu Jihohin Amurka Labarai
  • Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa Afrika
  • Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.