Mala Buni: Zai Jagoranci Kwamitin Sassanci Na Jam’iyar APC
Tinubu ya kafa kwamitin sasanci da dabaru domin karfafa APC gabanin zaben 2027. Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da wani kwamitin dabaru, sasanta rikice-rikice da wayar da kai domin magance sabanin cikin jam’iyyar APC yayin da ake tunkarar zaben 2027, An kaddamar da kwamitin ne a ranar Laraba a Lagos. Kwamitin ya…
Ci Gaba Da Karatu “Mala Buni: Zai Jagoranci Kwamitin Sassanci Na Jam’iyar APC” »

