Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata Afrika
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno Amurka
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya Afrika

Matsalolin Masarautun Kano Sun Kawo Karshe
Published: January 29, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 29, 2026

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa za a warware rikicin masarautar anan kusa.

Kwamishinan yaɗa labarai da harkokin cikin gida na jihar, Ibrahim Waiya, ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai a ranar Alhamis a Kano.

Waiya ya tabbatar wa al’ummarl cewa an riga an ɗauki tsare-tsare masu ƙarfi domin dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali mai ɗorewa a Kano.

Ya ce gwamnatin jihar na da ƙudirin yin tattaunawa da dukkan masu ruwa da tsaki, inda ya jaddada cewa gwamnatin ta himmatu wajen tabbatar da cewa batun masarautar bai ci gaba da haifar da tashin hankali ko kawo cikas ga harkokin mulki ba.

A cewarsa, tsarin da gwamnati ke bi yana karkashin mutunta dokokin ƙasa, darajar sarakunan gargajiya, da kuma muradun bai ɗaya na al’ummar Jihar Kano.

Najeriya

Post navigation

Previous Post: Majalisar Dottawa Ta Kafa Komitin Dokar Zabe
Next Post: Mayakan ISWAP Sun Kai Farmaki Kan Sojojin Najeriya

Karin Labarai Masu Alaka

Majalisar Dattawar Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet Labarai
Hotunan Hawan Sallah A Masarautar Bauchi Afrika
Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u Afrika
Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A Najeriya Najeriya
Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno Afrika
Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Afrika
  • Hawan Sallah Daga Masarautar Misau Afrika
  • Sanyi Mai Tsanani Da Dusar Kankara Ya Tsaida Al’amura A Amurka Amurka
  • Shugaban Trump: Washington Zatayi Cinikayya Da Indiya Amurka
  • Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki Mamady A Shugaban Ƙasar, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar Venezuela Amurka
  • An Binne Gawar Tsohon Shugaban Sashen Hausa Na VOA, Leo Keyen Afrika
  • Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.