Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare
Published: March 16, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 16, 2026

Da misalin ƙarfe 12:15am mazauna birnin Maiduguri su ka fara jin ƙarar fashewar wani abu mai kama da ƙarar bomb sabida ba bu wanda zai iya tabbatar wa amma daga bisani an hango jirgin Sojin saman Najeriya na shawagi a sararin samaniya.

Bayan tuntubar wasu mazauna Maidugurin, sun shaida cewa ana kyautata zaton cewa hari ne da ƴan ta’adda suka yi yunkurin kaddamar wa sai dai sun gamu da mayaƙan sojin saman Najeriya.

Harin ya jefa mazauna wasu unguwanni cikin firgici, sakamakon ƙarar harbe-harbe masu ƙarfi da ake ji a sassa daban-daban na birnin.

Unguwannin da abin ya shafa sun haɗa da Dala da Bulamari da kuma Ajilari Cross, inda rahotanni ke nuna cewa mazauna da dama sun tsere daga gidajensu domin neman mafaka yayin da lamarin ke ƙara tsananta.

Wasu mazauna unguwannin Dala da Bulamari sun shaida wa wakilinmu cewa sojoji sun mayar da martani tare da tallafin jirgin sojin sama sun kai ɗauki.

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar
Next Post: Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu

Karin Labarai Masu Alaka

Najeriya Da Maroko Sun Kulla Yarjejeniya Afrika
Kakakin Majalisar Kasar Amurka Yana Tsaka Mai Wuya Game Da Kasafin Kudi Amurka
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma Afrika
Gwamnatin Tarayya Ta Ce Babu Musguna Wa ’Yan Jarida A Mulkin Tinubu Labarai
Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari Amurka
  • Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran Amurka
  • Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa Labarai
  • Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar Afrika
  • Masar Ta Kayyade Farashin Buradi A Kasar Afrika
  • Hukumar Zabe A Najeriya Ta Cigaba Da Rijistar Katin Zabe Labarai
  • Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya Afrika
  • Fadar Sarkin Musulmi: Talata Ne 1 Ga Watan Sha’aban Na 1447AH Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.