Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar
Published: March 16, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jagoran ‘yan adawar Uganda Bobi Wine ya ce ya bar kasar na wani dan lokaci bayan ya shafe watanni biyu yana boye sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan Janairu tsakanin shi da shugab Yoweri ‌Museveni, wanda ya dade yana mulkin kasar.

Wine, wanda ainihin sunansa Robert Kyagulanyi, ya ki amincewa da sakamakon wannan zaben, yana zargin an tafka magudi, kuma ya kasance a boye tun bayan da ya tsere daga gidansa da ke Kampala babban birnin Uganda.

A cikin wani sakon bidiyo na mintuna biyar da ya wallafa shafinsa na X ranar Asabar, Wine ya ce ya bar kasar ne don “mahimman al’amura a wajen Uganda”, ba tare da bayyana inda yake ko kuma mene ne alkawuran ba.

“A lokacin da ya dace zan dawo in ci gaba da yin hakan,” in ji shi.

Tauraron mawakin nan da ya koma siyasa ya ce yakin neman zabensa na da nasaba da yadda jami’an tsaro suka hana shi gangamin tare da kame magoya bayansa.

Afrika, Labarai, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo
Next Post: Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare

Karin Labarai Masu Alaka

Sabuwar Dama Ga Masu Zaɓe: INEC Ta Tsawaita CVR Zuwa Ƙarshen Yuli Afrika
‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Cin Karensu Babu Babbaka A Najeriya Afrika
Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC Labarai
Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji Amurka
Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki Labarai
Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Akwai Nasara A Tattaunawar Da Akeyi Tsakanin Iran Da Amurka Afrika
  • Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142 Labarai
  • An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar Afrika
  • Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa Afrika
  • Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai
  • Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu Amurka
  • Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutane 70 A Nairobi Afrika
  • Najeriya, Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 80, Sun Ceto 34 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.