Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Tura Sojoji Benin
Majalisar Dattawa ta amince da bukatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na tura dakarun Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin domin tallafa wa kokarin dawo da zaman lafiya bayan yunƙurin juyin mulki da aka yi. Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ne ya sanar da amincewar a zaman majalisar ranar Talata, inda ’yan majalisa suka kada kuri’a gaba ɗaya…
Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Tura Sojoji Benin” »

