Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Rikicin Hakar Gwal Ya Janyo Hallaka Mutane 70 A Sudan Ta Kudu
Published: March 31, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikicin Hakar Gwal Ya Janyo Hallaka Mutane 70 A Sudan Ta Kudu
Published: March 31, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rikicin Hakar Gwal Ya Janyo Hallaka Mutane 70 A Sudan Ta KuduPublished: March 31, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan bindiga sun hallaka fiye da mutane 70 a Sudan ta Kudu biyo bayan rikici kan hakar gwal a gefen Juba, babban birnin kasar a karshen makon da ya gabata a cewar ‘yan sanda ranar Litinin. Wani hoton video da aka yada a yanar gizo ya nuna gawawwakin mutane zube a kasa. Wani dan jarida…

Ci Gaba Da Karatu “Rikicin Hakar Gwal Ya Janyo Hallaka Mutane 70 A Sudan Ta Kudu” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Harin ‘Yan Daba Ya Hallaka Mutane 70 A Kasar Haiti
Published: March 31, 2026 at 5:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin ‘Yan Daba Ya Hallaka Mutane 70 A Kasar Haiti
Published: March 31, 2026 at 5:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin ‘Yan Daba Ya Hallaka Mutane 70 A Kasar HaitiPublished: March 31, 2026 at 5:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane 70 ne suka rasa rayukan su, yayin da 30 suka jikkata a wani hari da aka kai kusa da Petite Riviere a kasar Haiti, a cewar wata kungiyar rajin kare hakkin dan Adam ranar Litinin. Wannan adadi ya zarta adadi na mutane 16 da hukumomi suka ce an kashe. Jami’ai da mazauna…

Ci Gaba Da Karatu “Harin ‘Yan Daba Ya Hallaka Mutane 70 A Kasar Haiti” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Isra’ila Ta Zantar Da Hukuncin Kisa Ga Masu Kai Hare Hare
Published: March 31, 2026 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Ta Zantar Da Hukuncin Kisa Ga Masu Kai Hare Hare
Published: March 31, 2026 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Ta Zantar Da Hukuncin Kisa Ga Masu Kai Hare HarePublished: March 31, 2026 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar kasar Isra’ila ta zartar da doka a ranar Litinin, da zata yankewa duk wani dan Palatine da kotun soji ta kama da laifin kai munanan hare-hare hukuncin kisa ta hanyar rataya. Wannan doka za’a zartar da ita ne kawai a kan ‘yan Palastine, amma yahudawa ‘yan asalin kasar Isra’ila ba zasu fuskanci irin hukuncin…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Ta Zantar Da Hukuncin Kisa Ga Masu Kai Hare Hare” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Dakarun Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Rasa Rayukan Su
Published: March 31, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Rasa Rayukan Su
Published: March 31, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Rasa Rayukan SuPublished: March 31, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya daga kasar Indonesia sun rasa rayukan su a wasu hare-hare biyu a kudancin Lebanon, bayan rincabewar fada a karshen mako, inda ‘yan jarida da ma’aikatan jinya suka rasa rayukan su sakamakon harin da Isra’ila ta kai wajen. An kashe dakarun na kiyaye zaman lafiya biyu ranar…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Rasa Rayukan Su” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sojojin Amurka Sunfara Isowa Gabas Ta Tsakiya
Published: March 31, 2026 at 5:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Amurka Sunfara Isowa Gabas Ta Tsakiya
Published: March 31, 2026 at 5:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Amurka Sunfara Isowa Gabas Ta TsakiyaPublished: March 31, 2026 at 5:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubbannan sojojin Amurka masu dirga daga jiragen sama sun fara isowa Gabas ta Tsakiya, a cewar wasu jami’an Amurka biyu da suka zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters ranar Litinin, yayin da shugaba Donald Trump ke duba mataki na gaba da zai dauka a yakin da ake tafkawa da Iran. Sojojin masu dirgowa daga…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Amurka Sunfara Isowa Gabas Ta Tsakiya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Tace Jakadan Kasar Ta A Lebanon Zai Cigaba Da Zama A Beirut
Published: March 30, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Posted on March 30, 2026March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Tace Jakadan Kasar Ta A Lebanon Zai Cigaba Da Zama A Beirut
Published: March 30, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026
Iran Tace Jakadan Kasar Ta A Lebanon Zai Cigaba Da Zama A BeirutPublished: March 30, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Kasar Iran ta ce a yau Litinin jakadan ta a kasar Lebanon zai ci gaba da zama a ofishin sa a Beirut, inda tayi watsi da umarnin da ma’aikatar kasashen waje ta Lebanon ta bayar na ya fice daga kasar bata bukatar sa. Yakin da ake tafkawa tsakanin kungiyar Hezbolla na Lebanon da Isra’ila ya…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Tace Jakadan Kasar Ta A Lebanon Zai Cigaba Da Zama A Beirut” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar
Published: March 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar
Published: March 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman KasarPublished: March 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Spain ta rufe sararin jirgin saman ta ga jiragen Amurka masu kaiwa Iran hari, wannan wani mataki ne bayan hana amfani da sansanin sojin ta don yakin, a cewar sakatariyar tsaro ta kasar Margarita Robles a yau Litinin. Ta shaidawa Manema labarai a birnin Madrid cewa Spain bazata bari Ayi amfani da sansanin sojin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Zamu Tarwatsa Cibiyoyin Makamashi Da Cibiyoyin Mai Din Iran
Published: March 30, 2026 at 6:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Posted on March 30, 2026March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zamu Tarwatsa Cibiyoyin Makamashi Da Cibiyoyin Mai Din Iran
Published: March 30, 2026 at 6:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026
Zamu Tarwatsa Cibiyoyin Makamashi Da Cibiyoyin Mai Din IranPublished: March 30, 2026 at 6:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Shugaban Amurka Donald Trump, yayi gargadi a yau Litinin cewa za’a tarwatsa cibiyoyin makamashi da rijiyoyin mai na kasar Iran idan bata bude mashigin ruwa na Hormuz ba. Wannan ya biyo bayan da Iran ta kira tsarin yarjejeniyar wanzar da zaman lafiya da Amurka ta kafa a matsayin abu ba mai yiwuwa ba, kuma ta…

Ci Gaba Da Karatu “Zamu Tarwatsa Cibiyoyin Makamashi Da Cibiyoyin Mai Din Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno
Published: March 30, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Posted on March 30, 2026March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno
Published: March 30, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026
Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar BornoPublished: March 30, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da rushe Majalisar Zartarwa ta Jihar nan take. A cikin wata sanarwa da Sakataren Gwamnatin jihar, Bukar Tijani, ya sanya wa hannu, an ce an dauki matakin ne domin samar da damar daidaito ga duk wani memba na majalisar da ke son tsayawa takara a zabuka…

Ci Gaba Da Karatu “Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus
Published: March 30, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus
Published: March 30, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi MurabusPublished: March 30, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi murabus daga mukaminsa domin neman tsayawa takarar gwamna. An bayyana hakan ne a ranar Litinin cikin wata takaitacciyar sanarwa da mai magana da yawun ma’aikatar harkokin waje, Kimiebi Ebienfa, ya fitar. Ya ce, “An tabbatar da murabus din mai girma Ministan Harkokin Waje.” Rahotanni sun nuna…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 42 43 44 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Saka Dokar Hana Fita A Jos Ta Arewa Afrika
  • Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu Siyasa
  • Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar Amurka
  • Sojojin Isra’ila Sun Kashe Babban Kwamandan Kungiyar Hezbollah Afrika
  • Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa Wasanni
  • Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Zata Karbi ‘Yan Gudun Hijirar Da Amurka Ta kora Afrika
  • Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.