Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025
Dan wasan kwallon kafa na Barau FC dake Kano a tarayyar Najeriya Muhammad Umar ya lashe Gwarzon dan wasa na wasa (Man of the Match) a fafatawar da ƙungiyar tayi da Enugu Rangers cikin gasar Firimiyar Najeriya 2025 mako na 12 a jiya Litinin. Barau FC ta doke Enugu Rangers ne da ci 2-0 a…
Ci Gaba Da Karatu “Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025” »

