Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha Yaki
Published: February 25, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha Yaki
Published: February 25, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha YakiPublished: February 25, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Afirka ta Kudu ta kubutar da wasu ‘yan kasar su 11 da aka rude su zuwa su taya sojojin Rasha fada a yakin ta da take yi da kasar Ukraine. Ana sa ran mutanen zasu dawo gida nan ba da jimawa ba, a cewar shugan Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa a ranar Talata. Idan wadannan…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha Yaki” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23
Published: February 25, 2026 at 12:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23
Published: February 25, 2026 at 12:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23Published: February 25, 2026 at 12:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kakakin kungiyar ‘yan tawaye ta M23 da ke gwabza fada da rundunar sojin jamhuriyar Demokradiyar Congo, Willy Ngoma ya rasa ran sa biyo bayan wani hari daga jirgin sama mara matuki na drone a gabashin Congo a ranar Talata, a cewar wasu manyan jami’an kungiyar su biyu. Harin ya auku ne kusa da garin Rubaya…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal
Published: February 25, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal
Published: February 25, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A SenegalPublished: February 25, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Prime ministan kasar Senegal, Ousmane Sonko ya nemi a dabbaka dokar da zata ninka zama gidan kurkuku daga shekara 5 zuwa 10 ga duk wadanda aka kama da yin auren jinsi, da sauran abubuwa da suka jibanci irin wannan halayya. Da yake jawabi ga majalisar kasar a ranar Talata, Sonko ya ce, dokar zata shafi…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal” »

Afrika, Labarai

Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki
Published: February 25, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki
Published: February 25, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani FarmakiPublished: February 25, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun sa kai a Sudan sun kai farmaki wani gari a lardin Darfur, inda wani basarake ke da karfin iko, har suka yi sanadiyyar rayukan mutane a kalla 28, a cewar Wasu kungiyar likitoci a ranar Talata. Dakarun sa kai na RSF sun tasamma garin Misteriha da ke arewacin lardin Dafur ranar litinin. Garin kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar Kudade
Published: February 23, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar Kudade
Published: February 23, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar KudadePublished: February 23, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu tsirarrun Jami’an shige da fice na Afirka ta Kudu sun yi amfani da matsayin su don cimma burin su ta hanyar karban kudade a wurin mutane suna sama musu visa da takardun zama a kasa, kamar yadda wani binciken gwamnati ya bankado a Ranar Litinin. Shugaban kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ne ya…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar Kudade” »

Afrika, Labarai

Ana Tuhumar Dan Shugaba Robert Magabe Da Kisan Kai
Published: February 23, 2026 at 6:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Tuhumar Dan Shugaba Robert Magabe Da Kisan Kai
Published: February 23, 2026 at 6:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Tuhumar Dan Shugaba Robert Magabe Da Kisan KaiPublished: February 23, 2026 at 6:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An gurfanar da dan tsohon shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe a wata kotu a kasar Afrika ta Kudu ranar Litinin inda ake tuhumar sa da yunkurin aikata kisan kai, bayan da aka harbe, tare da raunata wani me kula da furanni a makon daya gabata a wani gida a birnin Johannersburg, inda dan Mugaben ke…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Tuhumar Dan Shugaba Robert Magabe Da Kisan Kai” »

Afrika, Sauran Duniya

Kasar Chadi Ta Rufe Iyakar Ta Da Kasar Sudan
Published: February 23, 2026 at 6:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Chadi Ta Rufe Iyakar Ta Da Kasar Sudan
Published: February 23, 2026 at 6:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Chadi Ta Rufe Iyakar Ta Da Kasar SudanPublished: February 23, 2026 at 6:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Chadi ta rufe iyakar ta da kasar Sudan a yau Litinin, bayan da yakin basasar da ake tafkawa tsakanin rundunar sojin Sudan da dakarun tawaye na RSF, yayi sanadiyar hallaka sojojin Chadi 5, a cewar wasu majiyoyi biyu da suka zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters. Yakin da ake ta tafkawa tun a…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Chadi Ta Rufe Iyakar Ta Da Kasar Sudan” »

Afrika, Sauran Duniya, Tsaro

Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha
Published: February 23, 2026 at 5:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha
Published: February 23, 2026 at 5:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A RashaPublished: February 23, 2026 at 5:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani harin makami mai linzami da Ukraine ta kai ya yi mummunar barna a kan ababen more rayuwa da makamashi tare da dakile samar da wutar lantarki da zafi da kuma ruwa a yankin Belgorod na Rasha da ke kan iyaka da Ukraine, in ji gwamnan yankin a safiyar ranar Litinin. “A sakamakon haka, an…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha” »

Afrika, Sauran Duniya, Tsaro

Indiya Da Brazil Sun Kulla Yarjejeniyar Cinikayya
Published: February 21, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Indiya Da Brazil Sun Kulla Yarjejeniyar Cinikayya
Published: February 21, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Indiya Da Brazil Sun Kulla Yarjejeniyar CinikayyaPublished: February 21, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar India ta sanya hanu kan yarjejeniyr cinikayya da Brazil, a wani mataki na fadada hadin kai tsakanin kasashen biyu ta fuskar hakar ma’adinai, a kokarin New Delhi na samarwa masana’antun ta karafa a dai dai lokacin da duniya take rige rigen neman ma’adinai da wasu albarkatun kasa domin bunkasa masana’antun su. An yi…

Ci Gaba Da Karatu “Indiya Da Brazil Sun Kulla Yarjejeniyar Cinikayya” »

Afrika, Sauran Duniya

Shugaban Kasar Brazil: Yakamata Amurka Ta Gurfanar Da Shugaban Venezuela A Kotu
Published: February 21, 2026 at 10:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Brazil: Yakamata Amurka Ta Gurfanar Da Shugaban Venezuela A Kotu
Published: February 21, 2026 at 10:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Brazil: Yakamata Amurka Ta Gurfanar Da Shugaban Venezuela A KotuPublished: February 21, 2026 at 10:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Brazil, Luiz Inacio Lula da Silva, ranar juma’a yace ya kamata a gurfanar da hambararren shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro a kasar sa, ba a wata kasa daban ba. A farkon shekarar nan ne dakarun Amurka suka cafke Maduro a fadar sa dake Caracas, babban birnin kasar, suka kai shi birnin New York,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Brazil: Yakamata Amurka Ta Gurfanar Da Shugaban Venezuela A Kotu” »

Afrika, Amurka, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 59 60 61 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai Afrika
  • Gwamnatin Janhuriyar Nijar Ta Soke Lasisin Wasu Kamfanonin Dakon Mai Afrika
  • Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago Tsaro
  • Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ko Arsenal Zata Iya Lashe Gasar Firimiya lig Na Bana Wasanni
  • Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Najeriya
  • Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya Labarai
  • Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.