Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Afirka Ta Kudu Zata Fuskanci Koma Baya A Bangaren Samar Da Ayyukanyi
Published: February 21, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Zata Fuskanci Koma Baya A Bangaren Samar Da Ayyukanyi
Published: February 21, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Zata Fuskanci Koma Baya A Bangaren Samar Da AyyukanyiPublished: February 21, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar kasuwanci a kasar Afirka ta kudu ta ce ranar Juma’a zata kalubalanci rufe kamfanin sikari na Tongaat Hulett, inda ta yi gargadin za’a samu babban koma baya a fannin samar da ayyuka, noma da kuma masana’antar sikari ta kasar. Kamfanin na Tongaat Hulett mai shekaru 134, na daya daga cikin kamfanonin sikari mafi girma…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Zata Fuskanci Koma Baya A Bangaren Samar Da Ayyukanyi” »

Afrika, Sana'o'i

An Garkame Dan Majalisa Watannin Takwas A Kasar Tunisiya
Published: February 21, 2026 at 4:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Garkame Dan Majalisa Watannin Takwas A Kasar Tunisiya
Published: February 21, 2026 at 4:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Garkame Dan Majalisa Watannin Takwas A Kasar TunisiyaPublished: February 21, 2026 at 4:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kotu a kasar Tunisia ta aike da wani dan majalisa gidan wakafi har zuwa wata takwas saboda wallafe-wallafen da ya yi a kafofin sada zumunta na batanci ga shugaban kasar Kais Saied. Dan majalisar mai suna Ahmad Saidani, wanda da yake goyon bayan shugaban kasar, ya sauya ra’ayin sa, inda ya zargi shugaban kasar da…

Ci Gaba Da Karatu “An Garkame Dan Majalisa Watannin Takwas A Kasar Tunisiya” »

Afrika, Siyasa

Hukumomin Tsaron Kenya Sunce ‘Yan Kasar Suna Fafata Yaki Da Dakarun Rasha A Ukraine
Published: February 20, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomin Tsaron Kenya Sunce ‘Yan Kasar Suna Fafata Yaki Da Dakarun Rasha A Ukraine
Published: February 20, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomin Tsaron Kenya Sunce ‘Yan Kasar Suna Fafata Yaki Da Dakarun Rasha A UkrainePublished: February 20, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rahotanni daga hukumomin tsaro a Kenya sunce fiye da ‘yan kasar dubu daya ne aka dauka domin yaki da dakarun Rasha a Ukraine, kamar yadda bayanai da hukumomin tsaron kasar suka gabatarwa wakilan majalisar dokokin kasar a makon nan, wannan adadi ya ninka sau biyar kan kiyasin farko da hukumomin kasar suka yi. Sai dai…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomin Tsaron Kenya Sunce ‘Yan Kasar Suna Fafata Yaki Da Dakarun Rasha A Ukraine” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi
Published: February 18, 2026 at 8:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi
Published: February 18, 2026 at 8:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar MakamashiPublished: February 18, 2026 at 8:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Tukiya da kasar Habasha sun rattaba hannun kan yarjejeniyar fahimta na hadin guiwa kan makamashi a yayin wata ziyara da shugaban Turkiyya, Racep Tayyib Erdogan ya kai Addis Ababa, babban birnin kasar Habasha ranar Talata, a cewar ma’aikatar makamashi ta Turkiya, inda yarjejeniyar zata kai ga hadaka wajen samarwa da kuma ayyukan makamashin. Erdogan…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi” »

Afrika, Kimiya

‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi
Published: February 18, 2026 at 5:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi
Published: February 18, 2026 at 5:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin ZarafiPublished: February 18, 2026 at 5:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan Gudun hijira a kasar Libya, ciki har da kananan yara mata na fuskantar barazanar kisa, azabtarwa ko tozarci, ko kuma a mayar da su bayi, a cewar wani rahoto daga Majalisar Dinkin Duniya da yayi kira da a dakatar da zirga-zirgar jiragen ruwa masu daukan ‘yan gudun hijira zuwa kasar har sai an tabbatar…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi” »

Afrika, Tsaro

Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya
Published: February 18, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya
Published: February 18, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da SomaliyaPublished: February 18, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Turkiyya Racep Tayyib Erdogan ya ce a ranar Talata, yarda da Isara’ila ta yi da Somaliland a matsayin kasa mai cin gashin kan ta ba zai amfani ita kan ta Somaliland din ko kuma yankin da ta tsage daga ciki ba. Tun a watan Disambar bara ma shugaban na Turkiyya yayi irin wannan…

Ci Gaba Da Karatu “Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya” »

Afrika, Labarai

Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya
Published: February 17, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya
Published: February 17, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar DuniyaPublished: February 17, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin danyen mai ya fadi da kusan kashi daya a ranar talata, bayan da ministan harkokin wajen Iran yace Amurka da Farisan sun amince akan sharuddan da za su mutunta a tattaunawar da suke yi kan shirin Nukuliyar kasar, mataki da ya rage fargabar da ‘yan kasuwa suke yi game da karuwar zaman dar dar….

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya” »

Afrika, Amurka, Labarai

Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya
Published: February 17, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya
Published: February 17, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman NukiliyaPublished: February 17, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin ministan harkokin wajen Iran ya gana da shugaban hukumar kayyade makaman Nukiliya na MDD, gabanin zaman shawarwari tsakanin hukumomi dake Washington da kuma Tehran, da zimmar warware takaddamakan shirin Nukiliyar Iran, da alamun babu bangare da yake nuna sassauci, yayinda Amurka take barazanar daukar matakin Soja kan Farisa. Amurka wacce tare da Isra’la…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya” »

Afrika, Amurka, Tsaro

Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka
Published: February 17, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka
Published: February 17, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da AmurkaPublished: February 17, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutumin da shugaban Amurka Donald Trump ya nada jakadan kasar a Afirka ta kudu, dan gwagwarmaya mai ra’ayin mazan jiya Leo Brent Bozell na uku, wanda kuma marubuci ne ya sauka kasar, inda zaiyi aiki domin gyara dangantaka tsakanin kasashen biyu wanda yayi tsami. Wani jami’i a ofishin jakadancin Amurka ya fadawa kamfanin dilancin labarai…

Ci Gaba Da Karatu “Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka” »

Afrika, Amurka

‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana
Published: February 17, 2026 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana
Published: February 17, 2026 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar GhanaPublished: February 17, 2026 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin cikin gidan kasar Ghana ya bada labarin cewa ‘yan tawaye masu ikirarin Islama a Burkina Faso sun kashe ‘yan kasar Ghanan su bakwai masu cinikin tumatur, a lokacin da ‘yan bindigar suka kai hari kan wani gari da ake kira Titao dake arewacin Burkina Faso a ranar Asabar data gabata. Mutanen da harin…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana” »

Afrika, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 60 61 62 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugabannin Kasashen Afirka Ta Tsakiya Sun Kamallah Taron Koli Afrika
  • Kungiyar Maharba Da ‘Yan Sintiri Sun Samu Kyautar Motoci Labarai
  • Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Gana Da Masu Zuba Jari A Birnin Paris Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin Takutaha Afrika
  • Tattalin Arzikin Najeriya Ya Karu A Karshen 2024 Rediyo
  • ‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu Bala Afrika
  • Za’a Fuskanci Bala’in Yunwa A Najeriya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.