Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya
Published: February 16, 2026 at 6:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya
Published: February 16, 2026 at 6:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan NukiliyaPublished: February 16, 2026 at 6:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen Iran ya gana da shugaban hukumar sa ido kan makamashin nukiliya na Majalisar Dinkin Duniya a Ranar Litinin, kafin ci gaba da tattaunawa tsakanin Iran din da Amurka don shawo kan rikici game da makaman Nukiliya na Iran, inda alamu kadan ke nunawa za’a samu daidaito, ga kuma barazanar daukan matakin soja…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya” »

Afrika, Labarai, Tsaro

An Kama Masu Fasa Kaurin Gawayi A Malawi
Published: February 16, 2026 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kama Masu Fasa Kaurin Gawayi A Malawi
Published: February 16, 2026 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kama Masu Fasa Kaurin Gawayi A MalawiPublished: February 16, 2026 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane tara ne suka tsere bayan da aka kama su da laifin fasa kaurin gawayi a kasar Malawi. Mutanen sun dauko gawayin ne lullube a makara, suka yi masa basaja a matsayin gawa, da mutane na binsu kamar masu zuwa makabarta, a cewar ‘yan sanda da jami’an gandun daji na kasar a ranar…

Ci Gaba Da Karatu “An Kama Masu Fasa Kaurin Gawayi A Malawi” »

Afrika, Labarai

Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru
Published: February 16, 2026 at 7:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru
Published: February 16, 2026 at 7:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani KamaruPublished: February 16, 2026 at 7:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Trump ta tasa keyar wasu mutane tara a asirce zuwa kasar Kamaru, duk da cewa da yawa daga cikinsu suna da kariyar kotun Amurka daga irin wannan mataki, kuma babu daya daga cikinsu da ya fito daga wannan kasa ta Afirka, in ji jaridar New York Times a ranar Asabar. Jaridar ta ce da…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru” »

Afrika, Amurka

An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi
Published: February 14, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi
Published: February 14, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar ChadiPublished: February 14, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojin kasar Chadi ta gano gawar wani dan yawon bude ido, dan asalin kasar Faransa, wanda ya bace a kwanakin nan a arewa maso gabashin kasar, a cewar hukumomin yankin, inda suka ce farkon bincike ya nuna ya gamu da hatsari ne na fadowa daga kan dutse. Magajin garin Amdjarass, inda abun ya faru…

Ci Gaba Da Karatu “An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci
Published: February 13, 2026 at 8:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci
Published: February 13, 2026 at 8:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata ZalunciPublished: February 13, 2026 at 8:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yau ne ofishin babban kwamishinan sashen kare hakkin dan adam na Majalisar Dinkin Duniya Volker Turk ya ce rundunar ‘yan tawayen Sudan ta RSF sun aikata zalunci matuka da ya karya dokokin yaki lokacin da suka kwato birnin al-Fashir, da kuma yiwuwar aikata laifi na cin zarafin bil-adama. Birnin na al-Fashir da ke yankin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv
Published: February 12, 2026 at 8:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv
Published: February 12, 2026 at 8:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Takai Mummunan Hari Birnin KyivPublished: February 12, 2026 at 8:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rasha ta kai hari mai tsanani kan birnin kyiv da makamai masu linzami a yau Alhamis, inda makaman suka fada kan gine gine masu yawa. Magajin garin birnin na Kyiv Vitali Kilischko ya fada a dandalin Telegram cewa, Rasha tana ci gaba da kai wa birnin farmaki mai tsanani. Kilischko yace harin ya afkawa gidajen…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba
Published: February 12, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba
Published: February 12, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu BaPublished: February 12, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ranar laraba cewa, basu cimma takamammen matsaya ba da PM Isra’ila Benjamin Netanyahu bayan shawarwari da suka yi game da lamarin Iran, duk da haka yace Amurka zata ci gaba da shawarwari da Iran watakil a cimma yarjejeniya. Netanyahu, wanda ake tsammanin zai matsawa shugaba Trump ya fadada batutuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba
Published: February 12, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba
Published: February 12, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke KarbaPublished: February 12, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Asusun bada lamuni na duniya IMF ya shawarci Afirka ta kudu ta fito da tsari da ka’idoji karara da gwamnati zata bi sau da kafa wajen rage basussuka da gwamnati take karba, asusun yana mai gargadin cewa hasashe kan tattalin arzikin ya fi nuna koma baya, duk da alamun da ake gani na samun ci…

Ci Gaba Da Karatu “Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba” »

Afrika, Labarai

Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga
Published: February 11, 2026 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga
Published: February 11, 2026 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga ZangaPublished: February 11, 2026 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani dalibi ya rasa ransa a lokacin da daliban wata babbar jami’a dake Dakar, babban birnin kasar Senegal suka gudanar da zanga-zanga kan rashin basu tallafin kudin karatu akan lokaci, a cewar gwamnatin kasar ranar Litinin. Wani hoton bidiyo da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya samo ya nuna wuta da hayaki sun mamaye saman…

Ci Gaba Da Karatu “Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana
Published: February 11, 2026 at 7:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 11, 2026

Posted on February 11, 2026February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana
Published: February 11, 2026 at 7:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 11, 2026
Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin LumanaPublished: February 11, 2026 at 7:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 11, 2026

Ranar Talata Shugabanni a kasar Australia sunyi kira ga jama’a da su kai zuciya nesa, tare da kiran a gudanar da zanga zanga a cikin lumana, bayan da arangama ta barke a birnin Sydney, tsakanin ‘Yan sanda da masu zanga zangar nuna adawa da ziyarar da shugaban Isra’ila Isaac Herzog ya kai kasar. ‘Yan sandan…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 61 62 63 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanai Labarai
  • Muhawara Mai Zafi Tsakanin APC da ADC Shirye-Shirye
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila Najeriya
  • CAF Ta Fara Binciken Rikicin Bayan Wasa Tsakanin Algeria Da Najeriya Wasanni
  • Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon Wasanni
  • Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan Somaliya Labarai
  • Jami’an Tsaro A Jihar Borno Sun Kama ‘Yan Bindiga Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.