Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine
Published: February 11, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine
Published: February 11, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da UkrainePublished: February 11, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Afirka ta kudu, Cyril Ramaphosa ya bayyana goyo bayan kasarsa kan kokarin da ake yi na kawo karshen yaki tsakanin Rasha da Ukraine, a lokacin wata tattaunanawar da suka yi da shugaban Rasha Vladimir Putin ta woyar tarho ranar talata, kamar yadda ofishin shugaba Ramaphosa ya fada. “Haka nan shugabannin biyu sun tattauna bukatar…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani
Published: February 11, 2026 at 6:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani
Published: February 11, 2026 at 6:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani SansaniPublished: February 11, 2026 at 6:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wani rahoto da kamfanin dillancin labarai Reuters ya bayar, yace Ethiopia ko Habasha ta bude wani sansani cikin sirri inda ake horas da dubban dakarun wucin gadi na RSF a sudan, mataki da yake kara nuni da yadda yakin na Sudan ya kara janyo tsoma bakin manyan kasashe daga Afirka da kuma gabas ta…

Ci Gaba Da Karatu “Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia
Published: February 10, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia
Published: February 10, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar AustraliaPublished: February 10, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubban mutane ne suka yi zanga zanga fadin kasar Australia ranar Litinin, domin nuna adawa da fara ziyarar da shugaban jeka nayika na Isra’ila Isaac Herzog yake yi a wasu biranen kasar, domin karfafa dangantaka da jajantawa yahudawan dake kasar bayan mummunar harin da aka kai musu a bara. Herzogg ya kai ziyara Australia cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel
Published: February 9, 2026 at 10:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 10, 2026

Posted on February 9, 2026February 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel
Published: February 9, 2026 at 10:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 10, 2026
Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar IsraelPublished: February 9, 2026 at 10:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 10, 2026

A ranar Litinin kasashen Saudi Arabia, Jordan da kasashen Haddadiyar Daular Larabawa sun yi Allah wadai da yunkurin da Isra’ila take yi na saukakawa ‘yan kasar ta yadda zasu samu matsuguni a yankunan yammacin kogin Jordan da ke mallakin Palastine. Shawarar da majalisar tsaron Isra’ila ta yanke ranar Lahadi, zai saukakawa yahudawa wajen siyen filaye…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado
Published: February 9, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado
Published: February 9, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai FarfadoPublished: February 9, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana sa ran tattalin arzikin Bostwana zai karu da kashi 3.1 cikin 100 a shekarar 2026, abinda yake nuna farfadowarsa bayan shafe shekaru biyu a jere yana yin kasa, a cewar ministan kudi na kasar Ndaba Gaolathe, da yake tattaunawa kan kasafin kudin kasar Kasar ta Bostwana dake kudanci Afirka ta shiga tsaka mai wuya…

Ci Gaba Da Karatu “Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari
Published: February 9, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari
Published: February 9, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine HariPublished: February 9, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan sadarwan kasar Uganda, Chris Baryomunsi ya yi Allah wadai da samamen da sojoji suka kai gidan dan jam’iyyar adawa Bobi Wine a watan da ya wuce. Ya kuma shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters cewa, Wine be aikata wani lefi ba, kuma yana da damar dawowa gidan sa. Baryomunsi, wanda kuma shine mai magana…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar Oman
Published: February 9, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar Oman
Published: February 9, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar OmanPublished: February 9, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arakchi ranar Lahadi ya jadda cewar Amincewa da ‘yancin Iran na inganta makamashin Uranium na da muhimmanci ga tattaunawar nukiliya da Amurka don samun nasara. Jami’an diflomasiyyar Amurka da na Iran sun gudanar da tattaunawa kai tsaye a kasar Oman tun a ranar Juma’a, da nufin farfado da harkokin…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar Oman” »

Afrika, Amurka, Labarai

An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha
Published: February 9, 2026 at 2:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha
Published: February 9, 2026 at 2:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin HabashaPublished: February 9, 2026 at 2:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen Habasha ya zargi makwabciyarta Eritriya da laifin cin zarafin soji da kuma goyon bayan kungiyoyin dake dauke da makamai a cikin kasar Habasha, kamar yadda wata wasika da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani, kuma ma’aikatar harkokin wajen kasar ta tabbatar da hakan. Kasashen biyu makota dake nuna kiyayya ga juna,…

Ci Gaba Da Karatu “An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha” »

Afrika, Labarai

Kamfanin Bitcoin A Korea Ta Kudu Yayi Kuskuren Turawa Masu Mu’amala Da Kamfanin Kudade
Published: February 8, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Bitcoin A Korea Ta Kudu Yayi Kuskuren Turawa Masu Mu’amala Da Kamfanin Kudade
Published: February 8, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Bitcoin A Korea Ta Kudu Yayi Kuskuren Turawa Masu Mu’amala Da Kamfanin KudadePublished: February 8, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani kamfanin hada-hadar kudin Bitcoin a Korea ta kudu, ranar asabar ya bada sanarwar cewa yayi kuskuren turawa Wadanda suke mu’amala da kamfanin fiye da dala bilyan 40 na Bitcoin a zaman tukuici, wanda ya haddasa gonjon Hannayen jarin kamfanin. Kamfanin mai suna Bithum ya bada baki da neman a masa afuwa, lamarin wanda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Bitcoin A Korea Ta Kudu Yayi Kuskuren Turawa Masu Mu’amala Da Kamfanin Kudade” »

Afrika, Sauran Duniya

Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje
Published: February 7, 2026 at 10:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje
Published: February 7, 2026 at 10:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen WajePublished: February 7, 2026 at 10:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar kula da kasuwannin zuba jari ta Ghana, ta umarci kamfanonin saye da sayar da hannayen jari a kasar su rage zuba jari a kasashen waje, a kokarin da take yi na kare darajar kudin kasar da ake kira Cedi da samun daidito a harkokin tattalin arzikin kasar. Ghana wacce babba ce a hako zinari…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje” »

Afrika, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 62 63 64 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Tsinci Gawar Yarinya A Gombe Najeriya
  • Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi Afrika
  • Anyi Jefe-Jefe Yayin Rangadin Messi, A Indiya Wasanni
  • Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya Afrika
  • Kungiyar MDD Ta Bukaci Ayi Bincike Game Da Kashe ‘Yan Iran Sauran Duniya
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka Afrika
  • Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.