Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu
Published: January 19, 2026 at 9:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu
Published: January 19, 2026 at 9:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba TinubuPublished: January 19, 2026 at 9:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamna Abba na ganawa da Tinubu a yayin da yake shirin sauya sheƙa zuwa APC Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf a yanzu haka na ganawa da shugaban ƙasa Tinubu a fadar shugaban ƙasa dake Abuja kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito. Gwamnan sanye da jar hula da babbar riga ya isa fadar shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu” »

Siyasa

Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami
Published: January 19, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami
Published: January 19, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar MalamiPublished: January 19, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an DSS sun kama tsohon ministan ne jim kadan da barin Gidan Gyaran Hali na Kuje, bayan kammala sharuddan belin sa. Manema labarai sun ruwaito cewa tsohon Babban Lauyan yana fuskantar sabon bincike daga hukumar tsaron farin kaya. An gano cewa jami’an Hukumar EFCC sun samu makamai a gidan Malami da ke Kebbi yayin wani…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami” »

Labarai

CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw
Published: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026

Posted on January 19, 2026January 19, 2026 By Bala Hassan No Comments on CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw
Published: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026
CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape ThiawPublished: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026

Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta dakatar da kocin Senegal Pape Thiaw bayan ya yi abin da bai dace ba a wasan karshe na AFCON 2025 tsakanin Senegal da Morocco masu masaukin baki. Kwamitin ladabtarwa na CAF ya sami Thiaw da laifin karya dokokin gasar bayan ya umarci ‘yan wasansa da su fice daga…

Ci Gaba Da Karatu “CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland
Published: January 19, 2026 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland
Published: January 19, 2026 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar GreenlandPublished: January 19, 2026 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce, abin da ya kara masa kaimi wajen son mallake tsibirin Greenland shine rashin samun Nobel Price na zamn lafiya da ya yi. Inda ya ce yanzu tunanin sa bai ta’allaka a zaman lafiya kawai ba, yayin da rikici kan Greenland ke neman hura wutar rikicin yakin kasuwanci tsakanin Amurka…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland” »

Amurka

Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin Kasar
Published: January 19, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin Kasar
Published: January 19, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin KasarPublished: January 19, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun gwamnatin kasar Sham sun kame lardukan da ke arewaci da gabashin kasar gam bayan ficewar dakarun kurdawa cikin gaggawa, a wani yanayi da ya bada mamaki, wanda kuma ya kara karfafa mulkin shugaba Ahmed al-Sharaa. Dakarun kurdawa sun yarda da ficewa daga yankunan Aleppo, da suka dade suna rike da madafun ikon su, har…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin Kasar” »

Labarai

Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira
Published: January 19, 2026 at 5:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 19, 2026

Posted on January 19, 2026January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira
Published: January 19, 2026 at 5:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 19, 2026
Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin UviraPublished: January 19, 2026 at 5:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 19, 2026

Sojojin kasar Congo da wasu dakarun ‘yan tawaye masu marawa gwamnati baya sun kara shigowa yankin gabashin garin Uvira, a cewar mazauna garin ranar Litinin, wata daya kacal bayan da ‘yan tawayen M23, da Rwanda ke marawa baya suka mamaye garin, abin da ya wargaza kokarin kawo zaman lafiya da shugaban Amurka Donald Trump ke…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira” »

Labarai, Tsaro

Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno
Published: January 19, 2026 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno
Published: January 19, 2026 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin BornoPublished: January 19, 2026 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sojojin sama a Nigeria sun yin nasarar lalata jiragen kwale-kwale 10, tare da hallaka ‘yan ta’adda 40, dake shirin kai hare-hare a jihar Borno, a cewar sojojin a jihar ranar Lahadi. Wannan na daya daga cikin samamen da sojojin ke kaiwa yankunan da ke kewaye da kogin Chadi don dakile shirin ‘yan ta’adda. Mai magana…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno” »

Najeriya, Tsaro

Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa Legas
Published: January 19, 2026 at 11:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa Legas
Published: January 19, 2026 at 11:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa LegasPublished: January 19, 2026 at 11:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jama’a sun yi tururuwa suna dibar ganimar man dizel yayin da tankar mai ta faɗi a Legas Tanka mai ɗauke da dizal ta kife a gadar Tincan Liverpool da ke yankin Apapa a jihar Legas, inda wasu mazauna unguwa da masu wucewa suka rika kwashe man da ya zube. Lamarin ya faru da safiyar yau…

Ci Gaba Da Karatu “Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa Legas” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Kasashen Turai: Bazamu Yarda Da Dokar Harajin Trump Ba
Published: January 19, 2026 at 9:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Turai: Bazamu Yarda Da Dokar Harajin Trump Ba
Published: January 19, 2026 at 9:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Turai: Bazamu Yarda Da Dokar Harajin Trump BaPublished: January 19, 2026 at 9:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana barazanar harajin da takwaransa na Amurka Donald Trump ya yi a matsayin abin da ba za su amince da shi ba, yana mai cewa babu barazanar da za ta tursasa ƙasashen Turai su yi abin da ba haka ba. Shugaban na Faransa ya ci gaba da cewa, muddin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Turai: Bazamu Yarda Da Dokar Harajin Trump Ba” »

Labarai, Siyasa

Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142
Published: January 19, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142
Published: January 19, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142Published: January 19, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutum mafi tsufa a Saudiyya ya rasu yana da shekaru 142 Nasser bin Radan Al Rashid Al Wadaei, mutumin da a zahiri ya fi kowa shekaru a ƙasar Saudi Arabia ya rasu yana da shekaru 142. Shafin Life in Saudi Arabia na facebook ne suka rawaito labarin rasuwar ta Al Wadaei, inda ya ce marigayin…

Ci Gaba Da Karatu “Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 100 101 102 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
  • Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi
  • Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba
  • Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Tura Sojoji Benin Labarai
  • Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan Su Afrika
  • AFCON 2025, Jerin Abubuwan Da Aka Haramta Wa Magoya Baya Wasanni
  • Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central Afrika
  • Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa Legas Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe Labarai
  • An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake Kano Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.