Maganganun Jami’an Shige Da Fice Dana Shugaban Kasa Trump Suna Cin Karo Da Juna
Manyan jami’an shige da fice na kasar Amurka karkashin mulkin Donald Trump sun sha yin bayanai da daga baya hujjoji ke nuna sabanin haka bayan aukuwar mummunar artabu tsakanin jami’an tsaro da ‘yan kasa, ciki har da kisan wasu ‘yan kasa biyu a garin Minneapolis, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gano. Jami’an…

