Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha
Ukraine ta mikawa Amurka daftarin yarjejeniyar kawo karshen yakin da kasar take yi da Rasha da aka yi wa kwaskwarima mai bukatu ko matakai 20, kaar yadda shugaban na Ukraine Volodymyr Zelensky ya fada yau Alhamis, ya kara da cewa har yanzu batun baiwa Rasha wani bangaren kasar yana ci gaba da hana ruwa gudu…
Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha” »

