Harin Bom Din Maiduguri Ya Kashe Mutane Biyar Ya Raunata Fiye Da Talatin
Bam ya tashi cikin wani masallaci a lokacin sallar magariba jiya da daddare a wata kasuwa dake Maiduguri, babban birnin jihar Borno, inda ya kashe mutane akalla 5, ya raunata wasu fiye da 30. ‘Yan sanda sun ce watakila harin na kunar-bakin-wake ne, inda kakakin ‘yan sandan jihar, Nahum Daso ya fada cikin wata sanarwa…
Ci Gaba Da Karatu “Harin Bom Din Maiduguri Ya Kashe Mutane Biyar Ya Raunata Fiye Da Talatin” »

