Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Amurka Da Isra’ila Sunkai Hari Kan Iran
Published: March 1, 2026 at 5:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Isra’ila Sunkai Hari Kan Iran
Published: March 1, 2026 at 5:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Isra’ila Sunkai Hari Kan IranPublished: March 1, 2026 at 5:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka da Isra’ila sun kai hari kan Iran yau Asabar, inda suka auna manyan shugabannnin kasar, suna masu kiran da a kifar da gwamnatin kasar, ita kuma Iran ta maida martani tare da harba makamai masu linzami kan Isra’ila da kasashe makwabta. Shugaba Donald Trump, a mataki da ake kallo a zaman kasada mafi girma…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Isra’ila Sunkai Hari Kan Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Published: March 1, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Published: March 1, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta IranPublished: March 1, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sanar da nadin Mojtaba Khamenei a matsayin sabon Jagoran Juyin Juya Halin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, jin kadan bayan rasuwar tsohon jagoran ƙasar, Ali Khamenei. Sabon jagoran ya gaji muƙamin ne a wani lokaci mai cike da ƙalubale a yankin Gabas ta Tsakiya, inda ake fuskantar takaddama mai tsanani tsakanin Iran da wasu ƙasashe,…

Ci Gaba Da Karatu “Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa
Published: February 28, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa
Published: February 28, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen LarabawaPublished: February 28, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bukaci daukacin ‘yan Najeriya dake zaune a kasar Iran da sauran kasashen yankin tekun fasha (Gulf) da su kasance cikin tsananin sa ido da kiyaye kai, biyo bayan takun-saka da hare-haren soji da suka barke a yankin. A wata sanarwa da Ma’aikatar Harkokin Waje ta fitar a ranar Asabar, 28 ga…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar Ta
Published: February 28, 2026 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar Ta
Published: February 28, 2026 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar TaPublished: February 28, 2026 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta rufe sararin samaniyar ta har sai an bayar da wata sabuwar sanarwa Iran ta rufe sararin samaniyar ta gaba ɗaya har sai wani sabon umarni, bayan fashe-fashe da dama da suka girgiza babban birnin Tehran da wasu wurare, kamar yadda hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta ƙasar ta bayyana. “Kasar Iran ta…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar Ta” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar
Published: February 28, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar
Published: February 28, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A JiharPublished: February 28, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa an sace yara 48 ‘yan asalin jihar masu shekaru tsakanin biyu zuwa biyar, inda ya ce an kai su wasu sassan duniya kamar yadda jaridar The Cable ta rawaito. Inuwa Yahaya ya yi wannan bayani ne yayin ƙaddamar da rabon tallafin Abincin Ramadan a Gombe, inda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu
Published: February 27, 2026 at 10:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu
Published: February 27, 2026 at 10:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin SulhuPublished: February 27, 2026 at 10:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomin Taliban sun ce a shirye suke da suyi tattaunawar sulhu, bayan da Pakistan ta kaiwa rundunar sojin su harin bomb a manyan birane, inda ta hallaka gomman su. Wannan shine karon farko da Pakistan ta kai hari kai tsaye ga ‘yan kawancen nata a da, inda ta yi zargin suna bawa ‘yan ta’adda mafaka….

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata Binciki Kasar Iran
Published: February 27, 2026 at 10:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata Binciki Kasar Iran
Published: February 27, 2026 at 10:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata  Binciki Kasar IranPublished: February 27, 2026 at 10:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar kula da makamashin nukiliya ta Duniya, (wato IAEA), ta gabatar da wani rahoto na sirri, inda ta bukaci Iran da ta barta ta duba duk Wasu wuraren ta na nukiliya, inda tayi nuni da cibiya ta Isfahan, a matsayin wurin da take da bukatar dubawa, domin makamashin Uranium da kusan za’a iya yin bomb…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata Binciki Kasar Iran” »

Afrika, Labarai, Tsaro

An Yankewa Prime Ministan Kasar Tunisiya Hukuncin Shekaru 24 A Gidan Yari
Published: February 27, 2026 at 10:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Yankewa Prime Ministan Kasar Tunisiya Hukuncin Shekaru 24 A Gidan Yari
Published: February 27, 2026 at 10:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Yankewa Prime Ministan Kasar Tunisiya Hukuncin Shekaru 24 A Gidan YariPublished: February 27, 2026 at 10:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An yankewa tsohon prime ministan Tunisia Ali Larayedh hukuncin daurin shekaru 24 a gidan yari, kan kama shi da laifin taimakawa masu halin rikau ‘yan Tunisia zuwa kasar Sham a cikin shekaru 10 da suka wuce, a cewar kafar yada labarai ta kasar. Jam’iyyar sa ta IOE ta ce Wannan bita da kullin siyasa ne,…

Ci Gaba Da Karatu “An Yankewa Prime Ministan Kasar Tunisiya Hukuncin Shekaru 24 A Gidan Yari” »

Afrika, Labarai

Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Yayi Ajalin ‘Yan Ghana 50
Published: February 27, 2026 at 10:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Yayi Ajalin ‘Yan Ghana 50
Published: February 27, 2026 at 10:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da mutane 50 ‘yan asalin kasar Ghana ne suka rasa rayukan su a yakin da ake fafatawa tsakanin Rasha da Ukrain, bayan da aka yaudare su suka shiga yaki, a cewar ministan harkokin kasashen waje na Ghana Samuel Okudzeto Ablakwa, bayan da ya kai ziyara Kyiv, babban birnin Ukrain, inda ake tattauna maganar daukan…

Ci Gaba Da Karatu “Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Yayi Ajalin ‘Yan Ghana 50” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
Published: February 27, 2026 at 8:59 PM | By: Bala Hassan

Posted on February 27, 2026 By Bala Hassan No Comments on ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
Published: February 27, 2026 at 8:59 PM | By: Bala Hassan
‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar BauchiPublished: February 27, 2026 at 8:59 PM | By: Bala Hassan

‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Al Ummar Garin Gwana dake Karamar Hukumar Alkaleri Jihar Bauchi Arewa maso gabas a Najeriya Suna Cigaba da Fuskanta Barazanar ‘yan Bindiga inda suke Cigaba da Kashe Mutane Wani mazaunin Yankin Maikudi Lamido Futuk ya bayyana cewa maharan sun Kashe Mutane a…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 41 42 43 … 131 Next

Sabbin Labarai

  • Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru
  • Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna
  • Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu
  • Peter Obi Ya Gayyaci Gwamnan Bauchi Bala Abdulkadir Kan Yazo Su Hada Kai Su Gyara Nijeriya.
  • Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya, Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 80, Sun Ceto 34 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC Labarai
  • Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo Afrika
  • Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Jami’in Diflomasiyyar Da Ake Zargi Da Kisan Prime minister Ya Daukaka Kara Afrika
  • Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido? Labarai
  • Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa Afrika
  • Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.