Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A Abinci
Fadar Shugaban Ƙasar Najeriya ta ƙaryata jita-jitar da ke yawo cewa an kama wani ma’aikacin ɗakin girki na Fadar Aso Rock bisa zargin yunƙurin sa guba ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu. Mai bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Yaɗa Labarai, Bayo Onanuga, ne ya fitar da sanarwar da ke musanta labarin, inda ya…

