Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko
Published: December 14, 2025 at 3:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko
Published: December 14, 2025 at 3:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin FarkoPublished: December 14, 2025 at 3:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jihar Gombe ta yi fice a gasar kiwon lafiya a Matakin farko ta ƙasa ta 2025, ta lashe Dalar Amurka 400,000 Jihar Gombe ta sake tabbatar da jajircewarta wajen inganta harkar kiwon lafiya, inda ta samu matsayi na biyu a shiyyar Arewa Maso Gabas a gasar Jagorancin Kiwon Lafiya Matakin Farko (PHC Leadership Challenge) ta…

Ci Gaba Da Karatu “Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko” »

Najeriya

Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC
Published: December 14, 2025 at 3:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC
Published: December 14, 2025 at 3:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APCPublished: December 14, 2025 at 3:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, Ya Zama Cikakken Ɗan Jam’iyyar APC Gwamnan jihar Taraba, Dr. Agbu Kefas, ya yi rajista a hukumance a matsayin cikakken ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar. Gwamna Kefas ya karɓi katin zama mamba daga Shugaban Jam’iyyar na mazabarsa ta Hospital Ward, a Karamar Hukumar Wukari, inda ya tabbatar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC” »

Siyasa

NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya
Published: December 14, 2025 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya
Published: December 14, 2025 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa YahayaPublished: December 14, 2025 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), Kwamared Joe Ajaero, ya yabawa Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, bisa irin kulawa da tabbatar da jin daɗin ma’aikata a jihar. Ajaero ya bayyana hakan yayin wani taron da ya gudana, inda ya ce ko da yake ƙungiyar ba ta cika yawan yabon gwamnoni ba, amma Gwamna Inuwa…

Ci Gaba Da Karatu “NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya” »

Najeriya

Jirgin Sama Ya Fadi A Kano
Published: December 14, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025

Posted on December 14, 2025December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Sama Ya Fadi A Kano
Published: December 14, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025
Jirgin Sama Ya Fadi A KanoPublished: December 14, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025

Mutane 11 Sun Tsallake Rijiya da Baya a wani Hatsarin Jirgin Sama da ya auku a birnin Kano Mutane 11 sun kubuta daga wani mummunan hatsarin jirgin sama da ya faru a safiyar Lahadi a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, da ke birnin Kano. Jirgin mallakin kamfanin Flybird, wanda ya taso daga Abuja,…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Sama Ya Fadi A Kano” »

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi
Published: December 14, 2025 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi
Published: December 14, 2025 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan JihohiPublished: December 14, 2025 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Bola Tinubu ya bukaci Majalisar Dokoki ta Kasa da ta fara aiki nan take kan kafa rundunar ‘yan sandan jihohi, lamarin da ya kai batun gyaran kundin tsarin mulki zuwa wani muhimmin mataki. Kudirin Kafa ‘Yan Sandan Jihohi na daga cikin kudirori 44 da ke gaban Majalisar Dattawa da Majalisar Wakilai, kuma ana sa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi” »

Najeriya

Tinubu Yafara Wasu Dabaru Domin Samun Kuri’u
Published: December 14, 2025 at 11:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Yafara Wasu Dabaru Domin Samun Kuri’u
Published: December 14, 2025 at 11:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Yafara Wasu Dabaru Domin Samun Kuri’uPublished: December 14, 2025 at 11:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC da Shugaba Bola Tinubu sun fara aiwatar da wata babbar dabarar siyasa domin tabbatar da nasara a zaben shugaban kasa na 2027, ta hanyar karfafa ikonsu a yankunan Kudu da Arewa ta Tsakiya. Majiyoyi daga APC sun ce an fara shirin tun fiye da watanni biyar da suka wuce, bayan rahotannin sirri sun…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Yafara Wasu Dabaru Domin Samun Kuri’u” »

Siyasa

Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno
Published: December 14, 2025 at 11:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025

Posted on December 14, 2025December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno
Published: December 14, 2025 at 11:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025
Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A BornoPublished: December 14, 2025 at 11:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025

An kashe ‘yan ta’adda yayin da sojoji suka dakile hari kan sansanin soja a Borno. Dakarun Rundunar Operation HADIN KAI (OPHK) sun dakile wani hari da ‘yan ta’addan ISWAP suka kai wa Sansanin Sojoji na Gaba (FOB) a Mairari a Jihar Borno, inda suka tarwatsa motocin bama-bamai guda biyu (VBIEDs) da aka yi yunkurin amfani…

Ci Gaba Da Karatu “Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno” »

Tsaro

Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas
Published: December 14, 2025 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas
Published: December 14, 2025 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan HamasPublished: December 14, 2025 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojojin bani Isra’ila ta ce ta kashe wani babban kwamandan Hamas mai suna Raed Saed, a harin da ta kai kan wata mota ranar asabar a birnin Gaza. Wannan shine kisa na wani babban dan kungiyar Hamas na farko tun lokacin da aka kulla yarjejeniyar tsagaita wuta a watan Oktoba. A wata sanarwar hadin…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas” »

Labarai

Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude Ido
Published: December 14, 2025 at 6:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude Ido
Published: December 14, 2025 at 6:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude IdoPublished: December 14, 2025 at 6:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Saudiyya ta kere kasashen Hadaddiyar Daular Larabawa, Qatar, Oman, Kuwait da sauran su wajen yawan ‘yan kasar da ke kai ziyara kasar Bahrain don yawon bude ido a shekarar 2025. Wannan ya biyo bayan irin kyakkyawar alaka da hanyoyin saukaka zirga- zirga tsakanin kasashen biyu. Karin yawan ‘yan Saudiyya da ke zuwa Bahrain ya…

Ci Gaba Da Karatu “Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude Ido” »

Labarai

PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyar
Published: December 14, 2025 at 6:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyar
Published: December 14, 2025 at 6:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyarPublished: December 14, 2025 at 6:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabannin PDP sun nemi taimakon Obasanjo domin dawowar jam’iyyar kan mulki’ a 2027 Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Taminu Turaki, ya bayyana cewa ziyarar da ya kai wa tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo a Abeokuta, Jihar Ogun, tare da wasu shugabannin jam’iyyar, na da nufin gabatar da sabbin shugabanni da kuma neman shawarwari gabanin zaben…

Ci Gaba Da Karatu “PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyar” »

Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 57 58 59 … 77 Next

Sabbin Labarai

  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv
  • Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar
  • Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen Afirka Afrika
  • Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani Amurka
  • An Bude Makarantu A Najeriya Najeriya
  • Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina Labarai
  • Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno Tsaro
  • An Yiwa Dokokin Kare Hakkin Yara Rikon Sakainar Kashi Labarai
  • Messi Da Cristiano Suna Da Tasiri A Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.