Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa
Published: March 9, 2026 at 6:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa
Published: March 9, 2026 at 6:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan MajalisaPublished: March 9, 2026 at 6:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Madagascar Michael Randrianirina, wanda ya kwaci mulki a watan Oktobar bara ya kori prime minista da dukkanin ‘yan majalisun kasar a yau Litinin, a cewar mai magana da yawun shugaban kasar. Randrianirina ya kwaci mulki ne bayan da zanga-zanga da matasa suka shirya ta hambarar da mulkin tsohon shugaba Andry Rajoelina. Daraktan sadarwa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa
Published: March 9, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa
Published: March 9, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun SiyasaPublished: March 9, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin kasar Guinea ta soke jam’iyyun siyasa 40 a kasar, inda ta ce a wata doka da ta wanzar ranar Jumu’a za’a rufe duk manya da kananan ofisoshin jam’iyyun 40 a fadin kasar, kuma za’a haramta musu amfani da duk wata alama ko zane dake nuni jam’iyyar. Dokar ta ce jam’iyyun sun kasa sauke hakkin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa” »

Afrika, Labarai, Siyasa

‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Published: March 9, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Published: March 9, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin NajeriyaPublished: March 9, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan ta’adda sun hallaka a kalla sojoji 12 da farar hula uku a wani hari da suka kai cikin dare a arewa maso gabashin Nigeria, a cewar majiyoyi daga sojoji da kuma mazauna wurin ranar Litinin. Harin ya auku a garuruwan Kukawa da Dalwa a jihar Borno, da kuma Goniri a jihar Yobe kuma ya…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Kudin Man Fetur Ya Karu Da Kashi 10 Cikin 100
Published: March 9, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kudin Man Fetur Ya Karu Da Kashi 10 Cikin 100
Published: March 9, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kudin Man Fetur Ya Karu Da Kashi 10 Cikin 100Published: March 9, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Man fetur ya karu da kashi 10 cikin 100 a ranar Litinin bayan da gangar mai ta kai dala 119, irin karin da ba’a taba gani ba tun shekarar 2022, yayin da kasar Saudiyya da sauran kasashen na kungiyar masu arzikin man fetur, wato OPEC suka rage man da suke samarwa saboda yakin da ake…

Ci Gaba Da Karatu “Kudin Man Fetur Ya Karu Da Kashi 10 Cikin 100” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba Khameni
Published: March 9, 2026 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba Khameni
Published: March 9, 2026 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba KhameniPublished: March 9, 2026 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutane a kasar Iran sun fito don nuna goyon baya ga sabon shugaban Addini Ayatollah Mojtaba Khameni a ranar Litinin, wanda dora shi a kan mukamin ya sa aka cire rai da kawo karshen yakin na gabas ta tsakiya nan da nan, abinda ya jawo hargitsewar kasuwannin duniya. Shugaban Amurka Donald Trump ya ce bai…

Ci Gaba Da Karatu “Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba Khameni” »

Afrika, Amurka, Labarai, Siyasa, Tsaro

Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa
Published: March 9, 2026 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa
Published: March 9, 2026 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani KhalifaPublished: March 9, 2026 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magoya bayan Darikar tijjaniya a Najeriya sun yi barazanar kauracewa Babban zaben Kasar mai zuwa Idan har gwamnatin Najeriyar bata yi Adalci akan Sheik Sani Khalifa zariya ba da Hukumomin sojin Kasar Ke ci gaba da tsare shi. Tun a cikin watan Disambar Bara ne dai aka kama shehin Malamin bisa zargin Yana da alaka…

Ci Gaba Da Karatu “Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC
Published: March 9, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC
Published: March 9, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APCPublished: March 9, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A hukumance Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya fice daga jam’iyyar PDP ya koma APC Mataimakin Gwamnan Malam Mani Mummini ne ya sanar da sauya shekar a taron gaggawa da suka kira yau Litinin, ana sa ran za a yi bikin komawar Gwamnan APC bayan Sallah

Labarai, Najeriya, Siyasa

‘Yan Sandan Birnin New York Sun Karyata Zargin Jefa Bom Ga Masu Zanga Zanga
Published: March 9, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sandan Birnin New York Sun Karyata Zargin Jefa Bom Ga Masu Zanga Zanga
Published: March 9, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sandan Birnin New York Sun Karyata Zargin Jefa Bom Ga Masu Zanga ZangaPublished: March 9, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sandan birnin New York a Amurka sun ce wani abu da aka dana, aka kuma jefa shi lokacin zanga-zanga a kofar gidan magajin garin birnin a karshen makon nan, bam ne wanda yana iya kisa ko janyo mummunan rauni. Wannan bam, an hada shi ne cikin wata jarka da aka cika da kusoshi da…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sandan Birnin New York Sun Karyata Zargin Jefa Bom Ga Masu Zanga Zanga” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Ruwa Kamar Da Bakin Kwarya Ya Haifar Da Mutuwar Mutane A Nairobi
Published: March 9, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ruwa Kamar Da Bakin Kwarya Ya Haifar Da Mutuwar Mutane A Nairobi
Published: March 9, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ruwa Kamar Da Bakin Kwarya Ya Haifar Da Mutuwar Mutane A NairobiPublished: March 9, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomi a kasar Kenya sun ce ma’aikatan agaji sun yi ta tsamo gawarwaki daga ruwan ambaliya a sassan birnin Nairobi tun daga ran asabar, a bayan ruwa kamar da bakin kwarya da ya haddasa ambaliya ya kashe mutane akalla 23, ya tafi da motoci tare da gurgunta zirag-zirgar jiragen sama a filin jirgi mafi girma…

Ci Gaba Da Karatu “Ruwa Kamar Da Bakin Kwarya Ya Haifar Da Mutuwar Mutane A Nairobi” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Wani Abu Ya Fashe A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar Norway
Published: March 9, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Abu Ya Fashe A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar Norway
Published: March 9, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Abu Ya Fashe A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar NorwayPublished: March 9, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani abu mai karfi ya fashe a ofishin jakadancin Amurka dake birnin Oslo a kasar Norway, amma bai haddasa rauni ko jikkata ba, a wani lamarin da ‘yan Sandan Norway ke cewa watakila hari ne mai alaka da abinda ke faruwa a yankin gabas ta tsakiya. Shugaban ofishin ‘yan sandan Oslo dake binciken lamarin, Frode…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Abu Ya Fashe A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar Norway” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 58 59 60 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
  • Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
  • Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Akwai Bukatar Bincikar Umurnin Da Sakataren Tsaro Pete Ya Bada Amurka
  • Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’a Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Malaman Makaranta A Tilabery Afrika
  • Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba Shiri Najeriya
  • Zabebben Shugaban Hungary Yace Zaidawo Da Tsarin Dimokraɗiyya Afrika
  • Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu Afrika
  • Arsenal Ta Doke Manchester City 3-0, Ta Ɗauki Kofin Community Shield Wasanni
  • Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.