Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Akwai Nasara A Tattaunawar Da Akeyi Tsakanin Iran Da Amurka
Published: February 6, 2026 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araqchi ya ce tattaunawar da ake tsakanin kasar sa da Amurka a Oman, inda Oman din ta zama me sulhuntawa, ya fara da nasara, kuma yana sa ran za’a dore a haka, a wani furuci da yayi da zai taimaka wajen kawar da fargabar da ake yi na cewa rashin cimma yarjejeniya zai iya tsunduma gabas ta tsakiya barkewar yaki.

Sai dai kuma ministan yace bayan tattaunawar a Muscat, babban birnin kasar Oman, suna bukatar duk wata ganawa Ayi ta ba tare da barazana ko matsin lamba ba. Ya ce Tehran zatayi magana ne kawai kan makamanta na nukiliya, ba zata yi magana kan wani abu ba kuma da Amurka.

Yayin da duka bangarorin biyu suka amince da farfado da huldar diplomasiyya tsakanin su kan takaddamar da ke tsakanin Iran da kasashen yamma game da makaman ta na nukiliya, fadar Washington ta so ta fadada tattaunawar zuwa makamai masu linzami da Iran din ta mallaka. Su kuma hukumomin Iran sun ce baza su tattauna kan hakan ba.

Afrika, Amurka, Labarai

Post navigation

Previous Post: Afirka Ta Kudu Ta Samu Rigakafin Cutar Boro
Next Post: Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi

Karin Labarai Masu Alaka

Masu Luwadi Na Fuskantar Tara Da Daurin Shekaru 20 A Nijar Afrika
Gidauniyar Jalo Wali Ta Ƙaddamar Da Bada Audugar Mata A Gombe Afrika
Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa Afrika
Birtaniya Zata Fara Raba Rigakafin Allurar Cutar Sankara Kimiya
Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana Afrika
Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25 Shirye-Shirye
  • An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe Kimiya
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Zata Samar Da Sabbin Dakunan Karatun Dalibai Afrika
  • Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida Ba Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Fasalin Shirin NYSC Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.