Ukraine Ta Tura Tawagar Kwarerru Zuwa Kasashen Larabawan Domin Basu Kariya
Ukraine ta tura wata tawagar kwararru zuwa Qatar, da hadaddiyar daular larabawa, da Saudiyya, domin su taimaka musu su kare haren haren da Iran take kai musu, inji shugaban Ukraine Vladimir Zelensky a bayani da yayi ranar talata. Kasashe da suke yankin Gulf, sunyi amfani da makamai masu linzami masu tsada domin kakkabo jiragen yaki…
Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Tura Tawagar Kwarerru Zuwa Kasashen Larabawan Domin Basu Kariya” »

