Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Rundunar Sojin Iran Tace Harin Amurka Ya Kashe Musu Sama Da Mutane Dari
Published: March 9, 2026 at 4:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Sojin Iran Tace Harin Amurka Ya Kashe Musu Sama Da Mutane Dari
Published: March 9, 2026 at 4:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Sojin Iran Tace Harin Amurka Ya Kashe Musu Sama Da Mutane DariPublished: March 9, 2026 at 4:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojojin Iran ta ce an kashe mutane akalla 104, wasu 32 kuma sun ji rauni a harin da Amurka ta kai kan wani jirgin ruwan yaki na Iran cikin makon da ya shige a dab da gabar kasar Sri Lanka. A ranar laraba wani jirgin karkashin ruwa na Iran ya nutsar da jirgin ruwan…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Sojin Iran Tace Harin Amurka Ya Kashe Musu Sama Da Mutane Dari” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Kurdawa Sun Gargadi ‘Yan Uwansu Game Da Alaka Da Amurka Wajen Yakar Iran
Published: March 9, 2026 at 3:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kurdawa Sun Gargadi ‘Yan Uwansu Game Da Alaka Da Amurka Wajen Yakar Iran
Published: March 9, 2026 at 3:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kurdawa Sun Gargadi ‘Yan Uwansu Game Da Alaka Da Amurka Wajen Yakar IranPublished: March 9, 2026 at 3:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A halin da ake ciki, Kurdawan kasar Sham ko Syria, sun gargadi ‘yan’uwansu na kasar Iran da kada su yarda su kulla kawance da Amurka wajen yakar Gwamnatin Iran. Kurdawan na kasar Syria sun yi misali da irin halin da suka samu kansu a ciki, suna masu fadin cewa za a yi amfani da su…

Ci Gaba Da Karatu “Kurdawa Sun Gargadi ‘Yan Uwansu Game Da Alaka Da Amurka Wajen Yakar Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban Addini
Published: March 9, 2026 at 3:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban Addini
Published: March 9, 2026 at 3:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban AddiniPublished: March 9, 2026 at 3:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar kwararru a kasar Iran ta ayyana Mojtaba Khameini a matsayin sabon shugaban addini, domin maye gurbin mahaifinsa, marigayi Ayatollah Ali Khameini, yayin da Iran take kara nuna jajircewa da hare-haren da ake kai mata, kuma a yayin da yawan sojojin Amurka da suka mutu ya karu zuwa 7. Mojtaba Khameini wanda ke tsaka-tsaki cikin jerin…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban Addini” »

Afrika, Amurka, Labarai, Siyasa

Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A Gombe
Published: March 8, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A Gombe
Published: March 8, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A GombePublished: March 8, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Mata Manoma a Najeriya, wato WOFAN, ƙarƙashin jagorancin Hajiya Salamatu Garba, ta raba buhunan shinkafa dubu biyar ga mata a jihar Gombe domin tallafa musu wajen inganta rayuwar iyalansu, a wani shiri da aka gudanar domin tunawa da Ranar Mata ta Duniya. Da yake jawabi yayin ƙaddamar da rabon tallafin, Shugaban WOFAN a Jihar…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A Gombe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Rumbun Hotuna

Ambaliyar Ruwa Yayi Ajalin Mutane A Nairobi
Published: March 7, 2026 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ambaliyar Ruwa Yayi Ajalin Mutane A Nairobi
Published: March 7, 2026 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ambaliyar Ruwa Yayi Ajalin Mutane A NairobiPublished: March 7, 2026 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ambaliyar ruwa ya hallaka mutane 23 a Nairobi, babban birnin kasar Kenya, ya kuma tafi da motoci da dama tare da kawo tsaiko ga zirga-zirgar jiragen sama a filin jirgin sama mafi girma a gabashin Afrika, a cewar hukumomin kasar. Shugaban kasar Kenya, William Ruto ya ce ya aike da masu bada agajin gaggawa, ciki…

Ci Gaba Da Karatu “Ambaliyar Ruwa Yayi Ajalin Mutane A Nairobi” »

Afrika, Labarai

‘Yan Sandan Najeriya Sunyi Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda A Katsina
Published: March 7, 2026 at 7:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sandan Najeriya Sunyi Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda A Katsina
Published: March 7, 2026 at 7:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sandan Najeriya Sunyi Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda A KatsinaPublished: March 7, 2026 at 7:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda a Najeriya sun yi nasarar hallaka ‘yan ta’adda 45 a kauyen Dan Musa dake jihar Katsina, a cewar wani jawabi daga gwamnatin jihar ranar Asabar. Tashin hankalin ya biyo bayan wani Hari da ‘yan bindiga daga jihar Zamfara suka kai kauyen Alhazawa dake garin Musawa ranar 5 ga wannan Watan, suka yi kokarin…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sandan Najeriya Sunyi Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda A Katsina” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta
Published: March 7, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta
Published: March 7, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare MakwabtaPublished: March 7, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta tsagaita kai hare-hare kan kasashen dake makwabtaka da ita, idan dai ba su suka kai mata hari ba. Fadar gwamnatin Tehran ta aike da sakon bada hakuri ga makwabtan nata game da hare-haren da ta kai musu, a kokarin ta na goge fushin da makwabtan nata na kasashen tekun fasha suka yi kan…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika Wuya
Published: March 7, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika Wuya
Published: March 7, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika WuyaPublished: March 7, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump a ranar jumma’a ya bukaci Iran tayi saranda kawai ba tare da wani sharadi ba, mataki da ka iya ruruta rikicin mako daya bayan da Amurka da Isra’ila suka kaddamar yaki kan kasar, wanda fadin hakan zai sa ayi wahala na kawo karshen fadan cikin sauri. Mr. Trump ya furta hakan…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika Wuya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon
Published: March 7, 2026 at 10:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon
Published: March 7, 2026 at 10:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A LebanonPublished: March 7, 2026 at 10:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An kaiwa bataliyan sojojin Ghana da take aikin kiyaye zaman lafiya na MDD a Lebanon hari da makami mai linzami, har sojojin kasar 2 suka sami munanan raunuka, kamar yadda rundunar sojojin Ghana ta fada a cikin wani bayani data fitar. An jefa Lebanon cikin yakin da ake yi a gabas ta tsakiya, bayanda Hezbollah…

Ci Gaba Da Karatu “An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar Benin
Published: March 7, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar Benin
Published: March 7, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar BeninPublished: March 7, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Benin ’yan bindiga sun kashe sojoji 15 suka jikkata wasu biyar a wani sansanin soja dake arewacin kasar,kamar yadda wani Kakakin sojan kasar ya fada ranar Juma’a, yayinda tarzoma take kara bazuwa a kasashe da suke yammacin Afirka. ‘Yan Bindiga masu alaka da al-Qeada da ISIS suna ci gaba da kai hare hare akan…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar Benin” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 59 60 61 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
  • Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
  • Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kungiyar MDD Ta Bukaci Ayi Bincike Game Da Kashe ‘Yan Iran Sauran Duniya
  • ‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba Labarai
  • Janar Rabe Abubakar Ya Mutu A Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane Afrika
  • Sakamakon Rikicin Gabas Ta Tsakiya Farashin Mai Ya Karu Labarai
  • Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross River Najeriya
  • Shugaba Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gaggawa Akan Cutar Ebola Afrika
  • Trump: Isra’ila Ta Daina Kai Hari Ga Duk Cibiyar Iskar Gas Afrika
  • Prime Ministan Pakistan Yace Zai Karbi Bakoncin Tattaunawar Amurka Da Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.