Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su!
Yanzu kuma ga yadda ta kaya a duniyar Dambe. Inda a jihar Sakkwato, fafatawar ta kasance ne kamar haka: Bahagon Mancha ya buge Bahagon Maitakwasara Shagon Jango ya buge Dogon Musan Gyalenge Bah Buma ya kashe BH. Ramadan Shagon na dada ya buge Autan Hasan Kalallagi A Kano kuwa: Wurkilli ya sumar da shagon Babba, inda…
Ci Gaba Da Karatu “Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su!” »

