Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye Sauye
Published: April 5, 2026 at 9:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar Majalisar dokokin kasar Kamaru ta amince da gagarumin rinjaye sake kirkiro da ofishin mataimakin shugaban kasa, mataki da gwamnatin tace zai sa a sami dorewa a tafiyar da harkokin gwamnati, amma ‘yan hamayya suka bayyana matakin a zaman karawa Barno doki ne ga bangaren zartaswa.

A wani zaman hadin guiwar majalisun kasar da jam’iyyar dake mulkin kasar take da rinjaye a majalisar dattijai data wakilai, ‘yan majalisa metan ne suka amince da kudurin, wakilai 18 suka ki amincewa, mutum hudu suka ki kada kuri’a.

Dokar ta ayyana cewa, mataimakin shugaban kasar kai tsaye zai maye gurbin shugaban kasa, idan shugaba Paul Biya ya rasu, ko yayi murabus, ko kuma ya fada wani hali ko yanayi da zai hana shi tafiyarda aikinsa.

Shugaba Paul Biya mai shekaru 93 da haifuwa, shi yake jagorancin kasar dake yankin Afirka ta tsakiya tun a shekarar 1982, kuma shine shugaban kasa mafi shekaru a duniya. An haramta magana kan lafiyarsa a kasar.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A Najeriya
Next Post: Kungiyar HPV A Jihar Gombe Ta Jagoranci Yaki Da Karuwar Cutar Daji

Karin Labarai Masu Alaka

Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka Afrika
Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar Afrika
Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan Su Afrika
Bankin Duniya Zaibawa Kasar Mozambique Lamunin Dala Bilyan Shida Labarai
Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare Afrika
Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A Morocco Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa Afrika
  • NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027 Afrika
  • FIFA Ta Yi Wa Malaysia Kaca-kaca Wasanni
  • Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai Afrika
  • Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya Amurka
  • Rikici Ya Barke A Kano Bayan Kashe Wani Matashi Da Ake Zargi Da Kashe Ladani Najeriya
  • Janar Rabe Abubakar Ya Mutu A Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane Afrika
  • Sakataren Gwamnatin Amurka Ya Bayyana Bawa Kungiyoyin Agaji Damar Kai Taimako Sudan Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.