Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Amurka Tayi Barazanar Zata Rage Tallafin Da Take BayarwaSudan Ta Kudu, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwannatin Jihar Kebbi Ta Arawa Maniyyata Kuɗin Aikin Hajji 2026,
Published: December 6, 2025 at 2:05 PM | By: Bala Hassan

Gwannatin Jihar Kebbi ta Arawa Maniyyata Kuɗin Aikin Hajji wanda zasu biya cikin kwana goma.

Da yake gabatar da jawabi a Ofishin shi na Hukumar Jin Daɗin Alhazzai ta Jihar Kebbi, Shugaban Hukumar, Alh Faruk Aliyu Yaro (Jagaban Gwandu) ya bayyanawa manema labarai cewa Gwannatin Jihar Kebbi ƙarƙashin jagorancin Mai girma Gwamna Comr Dr Nasir Idris (Kauran Gwandu) ta bada aron kuɗi na Naira Biliyan goma (₦10B) don sauƙaƙawa Maniyyata domin su biya kudin cikin kwana goma wato ranar 16 ga watan 12 2025.

Kazalika, Alh Faruk  ya ƙara da cewa jirgin Fynas, ne zai yi jigilar Alhazzan Jihar Kebbi inda za’a fara a ranar 3 ga watan 5 2026, kuma Jirgin shine Jirgin da yayi jigilar Mahajjatan Jihar Kebbi a shekarun 2024, 2025 da 2026 in sha’Allah.

Don haka ake kira ga Maniyyata da su biya kudin su nan da kwana 10 wanda shine maƙasudin aron kuɗin da Gwamnatin jihar Kebbi tayi don a ƙara samun damar Maniyyata daga Jihar Kebbi.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano
Next Post: Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Najeriya Ta Tabbatar Da Kyautata Rayuwar Mambobin ta

Karin Labarai Masu Alaka

Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya Labarai
Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026 Labarai
Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi Labarai
Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai
Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026
  • Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike A Tituna
  • Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
  • Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000
  • Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakoncin Wasannin Afirka Na 2031

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan Labarai
  • Umar Aliyu, Shugaban Magoya Bayan Wikki Tourist
    Jagorancin Wikki Tourist FC Na Samun Yabo Wasanni
  • Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jiragen Saman Yakin Najeriya Suka Gurgunta Yunkurin Juyin Mulki A Benin Afrika
  • ‘Yan Wasan Kwallon Kafar Najeriya A Shirye Suke Wasanni
  • Shirin Dare 26.11.2025 Rediyo
  • An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu Afrika
  • Za’a Dauko Messi Aro Zuwa Barcelona Deco Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.