Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta ce ta kwato kimanin Naira biliyan 40 daga barayin biro a tsakanin jami’an gwamnati cikin shekarar nan ta 2024 mai karewa. Shugaban IICPC Dokta Musa Adamu Aliyu ya baiyana haka a taron bitar aiyukan hukumar na shekara da ya samu halartar shugaban EFCC da sauran jagororin hukumomin da su…
Ci Gaba Da Karatu “Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya” »

