Hukumomin jamhuriyar Nijar sun soke lasisin wasu kamfanonin dakon man fetur da lasisin tukin wasu drebobin irin wadanan motoci sakamakon zarginsu da kin amsa kira a watan oktoban 2025 lokacin da gwamnatin kasar ta aike da tallafin man fetur zuwa Mali bayan da ‘yan ta’adda suka bullo da dubarar datse hanyoyi tare da kona motocin dakon may.
Gwamnatin Janhuriyar Nijar Ta Soke Lasisin Wasu Kamfanonin Dakon Mai


