Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026
Published: November 23, 2025 at 12:51 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

Hukumar shirya Gasar kwallon kafa ta Firimiya lig ta kasar Ingila ta tabbatar da cewa kakar wasan 2026/27 za ta fara mako guda bayan yadda aka saba, wanda hakan ke nuna farkon kakar wasa a tarihin gasar.

An cinma wannan matsayar ne bayan taron masu hannun jari a ranar Juma’a da safe, domin magance matsin lamba da ‘yan wasa ke fuskanta sakamakon “kalandar kwallon kafa ta duniya da ke kara cunkushiwa”.

Anyi wannan canjin jadawalin don rage rudanin kalanda, sabon jadawalin zakarun da ke tafe za su fara a ranar Asabar, 22 ga Agusta, 2026, maimakon karshen mako na tsakiyar watan Agusta.

Za a yi zagaye na karshe na wasannin a ranar Lahadi, 30 ga Mayu, 2027, kwanaki shida bayan kammala gasar da aka tsara a wannan kakar.

Jami’ai sun ce matakin, yana tabbatar da isasshen hutu ga ‘yan wasan bayan fadada gasar cin kofin duniya mai kungiyoyin kasashe 48 da za’a a kara su ne Canada, Mexico da Amurka.

Lura da gasar cin kofin duniya, wacce za a kammala a tsakiyar watan Yuli na 2026, ta tura ‘yan wasa da yawa zuwa ga gajiya.

Mafita ta Premier League ita ce tazarar kwanaki 89 daga karshen wannan kakar da kuma tazarar kwanaki 33 bayan kammala gasar cin kofin duniya.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25
Next Post: Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya

Karin Labarai Masu Alaka

Manchester United Na Dab Da Kammala Daukar Carlos Baleba Daga Brighton Wasanni
Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland Wasanni
Kano Pillars Ta Doke Ikorodu City Wasanni
NSC Ta Bai Wa Shugabannin NFF Sa’o’i 24 Su Yi Murabus Wasanni
Nasarawa United Ta Kai Wasan Kusa da Ƙarshe Na Gasar Gusau/Ahlan 2026 Wasanni
Za’a Dauko Messi Aro Zuwa Barcelona Deco Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe Afrika
  • Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya Wasanni
  • Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal Afrika
  • Jami’an Tsaron Pakistan Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Gabatar da Kasafin Kuɗin 2026 Najeriya
  • Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno Labarai
  • Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude Ido Labarai
  • Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2 Sauran Duniya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.