Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Jirgi Marar Matuki Yayi Ajalin A Kallah Mambobin M23 9 Tare Da Kashe Kakakin Rundunar
Published: February 26, 2026 at 5:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Harin da jirgin mara matuki da ya kashe kakakin rundunar M23 Willy Ngoma a gabashin Kongo cikin wannan mako ya yi sanadin mutuwar akalla mutane tara, amma bai samu nasara kan kwamandan sojojin na ‘yan tawayen, wanda ya tsira da ransa, kamar yadda wasu majiyoyi hudu suka shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters.

Harin ya afku ne a kusa da Rubaya, cibiyar hakar ma’adinan da ‘uan tawayen M23 ke kula da ita, wadda ke samar da kusan kashi 15% na albarkatun da ake samarwa a duniya, kuma a kwanan baya an saka shi cikin jerin sunayen kadarorin hakar ma’adinai da gwamnatin Kongo ta bai wa Amurka karkashin tsarin hadin gwiwar ma’adinai.

Mutuwar Ngoma dai na nuni da yadda rikicin ke ci gaba da ruruwa, inda ya kawar da daya daga cikin jiga-jigan ‘yan kungiyar ta M23, yayin da fadan ke kara kamari, duk kuwa da kokarin da masu shiga tsakani ciki har da Qatar suka yi na tsagaita wuta.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: An Kashe Mutane 25 Yayin Kai Wasu Hare Hare Jihar Adamawa
Next Post: ‘Yan Kasashen Afirka Da Dama Suna Fafatawa Da Rasha A Yaki Da Ukraine

Karin Labarai Masu Alaka

Taron Masu Mu’amala Da Kafar Facebook A Kano Afrika
Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar Iran Labarai
Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe” Labarai
Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a Kukareta Afrika
Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf Amurka
Isra’ila Ta Zantar Da Hukuncin Kisa Ga Masu Kai Hare Hare Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Hukumar NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi A Edo Afrika
  • Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC Najeriya
  • An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya Ba Labarai
  • CAF, Zata Ci Tarar Wasu Kasashe AFCON 2025 Wasanni
  • Bahrain Ta Gabatar Da Kudurin Sulhu Ga MDD Afrika
  • Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar Malaysia Tsaro
  • Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.