Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Amupitan Ya Gargadi Jami’an INEC Kan Cin Hanci Afrika
  • Keke NAPEP Ta Kashe Yara Biyar, Wasu Uku Rai Kwakwai Afrika
  • Ƙungiyar Ansaru Ta Dauki Alhakin Kashe Masussuka Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Sheikh Yahaya Masussuka A Dutsin-Ma Labarai
  • Gombe: ’Yan Sanda Da NSCDC Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Tsaro Afrika

Tinubu Zai Tafi Makkah Domin Addu’a Ga Najeriya
Published: October 28, 2026 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja a ranar Alhamis zuwa Makkah, Masarautar Saudiyya, domin gudanar da Umrah, wata ibada ta Musulunci da ta shafi ziyartar Birni Mai Tsarki.

Wannan ziyara za ta ba Shugaban Kasa damar yin tunani na ruhaniya, bautar Allah, da addu’o’i domin samun zaman lafiya, hadin kai, kwanciyar hankali da ci gaba mai dorewa a Najeriya.

A yayin da yake Makkah, Shugaba Tinubu zai gudanar da ayyukan ibadar Umrah, yana neman shiriya da albarkar Allah ga Najeriya da al’ummarta.

Kafin barin Abuja, Shugaba Tinubu zai kaddamar a sashen Shugaban Kasa na Filin Jirgin Sama na Nnamdi Azikiwe, wasu kayan aiki da Rundunar Sojin Saman Najeriya ta saya domin gudanar da ayyukanta.

Ana sa ran Shugaban Kasa zai dawo gida mako mai zuwa, bayan kammala wannan ibada Mai albarka.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Kotun Gombe Ta Horas Da Lauyoyi Kan Sabon Tsarin Rijistar Takardun Rantsuwa

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar Gwamnati Labarai
‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika
Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo Amurka
Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki Labarai
Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC Labarai
Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Tinubu Zai Tafi Makkah Domin Addu’a Ga Najeriya
  • Kotun Gombe Ta Horas Da Lauyoyi Kan Sabon Tsarin Rijistar Takardun Rantsuwa
  • Amupitan Ya Gargadi Jami’an INEC Kan Cin Hanci
  • Keke NAPEP Ta Kashe Yara Biyar, Wasu Uku Rai Kwakwai
  • Ƙungiyar Ansaru Ta Dauki Alhakin Kashe Masussuka

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna Afrika
  • Hukumar MDD Tace Wadanda Suka Mutu A Harin Sudan Sun Haura 70 Afrika
  • Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Kawo Cikas Ga Cinikin Nama A Kenya Afrika
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar Amurka
  • Iran Tana Duba Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Amurka Afrika
  • Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kauran Gwandu Zai Inganta Wutan Lantarki A Kebbi Siyasa
  • ‘Yan Majalisar Wakilai 17 Sun Fice Daga ADC Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.