An Bude Kamfanin Sarrafa Ma’adanai A Kasar Mozambique
Shugaban kasar Mozambique Daniel Chapo, yayi bikin bude kamfanin sarrafa ma’adinai da ake kira graphite da turanci, wanda zai rika samar da ma’adanai ton dubu metan a shekara, a wani wurin hakar ma’adinai na wani kamfanin kasar China. Anyi bikin ne ranar jumma’a yunkurin kasar na fadada hakar ma’adinai da ake amfani da su wajen…
Ci Gaba Da Karatu “An Bude Kamfanin Sarrafa Ma’adanai A Kasar Mozambique” »

