Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya
Published: January 26, 2026 at 7:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya
Published: January 26, 2026 at 7:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A TunisiyaPublished: January 26, 2026 at 7:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An ceto mutum daya da ransa, ana kuma fargabar wasu 50 sun halaka, lokacin da karamin jirgin ruwan da suke ciki ya nuste a tekun miditerennean, ba nisa daga gabar ruwa a Tunisia, kamar yadda jami’ai suka fada a ranar lahadi. Mutumin yayi s’o’i 24 cikin ruwa, kuma ya ce yana jin babu wani daga…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya” »

Labarai

Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi
Published: January 26, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi
Published: January 26, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron ZabiPublished: January 26, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yau litinin farashin zinari ko Gold, ya kai inda ba’a taba gani ba, sama da dala dubu biyar kan ko wani ma auni, yayinda masu zuba jari suke sayensa a zaman kadara ganin yadda zaman dar dar da tankiya a sassan duniya suke karuwa. Zinari da ake kira Spot, farashinsa ya kai dala dubu biyar…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi” »

Amurka

Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC
Published: January 25, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC
Published: January 25, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APCPublished: January 25, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsagin jam’iyyar APC a jihar Rivers karkashin jagorancin Emeka Beke ya yi maraba da tabbacin da Shugaba Bola Tinubu ya bayar na amincewa da Gwamna Siminalayi Fubara a matsayin jagoran jam’iyyar APC a jihar. Sun bayyana hakan a matsayin hujja da ta tabbatar da matsayinsu da suka daɗe suna a kai, duk da rikice-rikicen cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC” »

Siyasa

Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi
Published: January 25, 2026 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi
Published: January 25, 2026 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A BauchiPublished: January 25, 2026 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’Yan Sandan jihar Bauchi, ta sanar da kama mutane takwas bayan wani rikici da ya ɓarke tsakanin ma’aikatan karɓar haraji da masu babur a cikin garin Bauchi. A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, SP Nafiu Habib, ya fitar, lamarin ya faru ne a ranar Juma’a, a kusa da kofar Wunti, wato Wunti Gate,…

Ci Gaba Da Karatu “Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi” »

Najeriya

Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira
Published: January 24, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira
Published: January 24, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har LahiraPublished: January 24, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A birnin Mineapolis na jihar Minnesta, mutumin da jami’an shige da fice na Amurka suka harba ranar Asabar, ya mutu, kamar yadda jami’an jihar dana tarayya suka fada, wanda shine mutum na biyu da jami’an tarayya suka harba suka kashe a birnin dake arewacin kasar. Mutumin wanda ba’a bayyana ko wanene ba, hukumar kula da…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira” »

Amurka

An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya Ba
Published: January 24, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya Ba
Published: January 24, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya BaPublished: January 24, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar, Rusha da Ukraine sun tashi daga shawarwarin neman kawo karshen yakin tsakanin su, a zaman da Amurka ta shiga tsakani aka yi a Abu Dhabi, ba tare da an cimma wata yarejeniya ba, da Rasha ta kai hari Ukraine cikin dare wanda ya jefa mutane fiye da milyan daya cikin duhu yayinda kasar…

Ci Gaba Da Karatu “An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya Ba” »

Labarai

Sojoji Sunkai Farmaki Gidan Dan Adawa A Kasar Uganda Bobi Wine
Published: January 24, 2026 at 8:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojoji Sunkai Farmaki Gidan Dan Adawa A Kasar Uganda Bobi Wine
Published: January 24, 2026 at 8:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojoji Sunkai Farmaki Gidan Dan Adawa A Kasar Uganda Bobi WinePublished: January 24, 2026 at 8:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ‘yan hamayya a Uganda Bobi Wine ya fada cewa, an kai matarsa asibiti, sakamakon farmaki da sojoji suka kai gidansa suka shake matar, kusan suka tsiraice ta. Bobbi Wine mawakin zamani da ya rikida ya zama dan siyasa, ba ya gidan, tun bayan da ya tsere daga wani farmakin farko da jami’an tsaron suka…

Ci Gaba Da Karatu “Sojoji Sunkai Farmaki Gidan Dan Adawa A Kasar Uganda Bobi Wine” »

Afrika

Asusun IMF Zasu Ziyarci Kasar Gabon
Published: January 24, 2026 at 7:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Asusun IMF Zasu Ziyarci Kasar Gabon
Published: January 24, 2026 at 7:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Asusun IMF Zasu Ziyarci Kasar GabonPublished: January 24, 2026 at 7:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Asusun bada lamuni na duniya wato IMF a takaice, zai kai ziyarar aiki kasar Gabon cikin watan gobe, a wani bangare na aiki da hukumomin kasar, duk da cewa babu zancen karbar rance da aka yi tsakanin kasar da asusun a hukumance, kamar yadda wani kakakin asusun bada lamunin ya fada ranar jumma’a. Gabon tana…

Ci Gaba Da Karatu “Asusun IMF Zasu Ziyarci Kasar Gabon” »

Afrika

Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka
Published: January 24, 2026 at 7:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka
Published: January 24, 2026 at 7:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da AmurkaPublished: January 24, 2026 at 7:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Libya ta sanya hanu kan wata yarjejeniya da kamfanonin mai na Total Enegies daga Faransa, da kuma ConocoPhillips na Amurka na tsawon shekaru 25, kudi fiye da dala bilyan ashirin jari daga ketare, inji PM kasar Abdulhamid al-Dbeibah. Reshen kamfanin mai na Libya da ake kira Waha, wanda ya sanya hanu a madadin kasar, yarjejenyar…

Ci Gaba Da Karatu “Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka” »

Afrika, Amurka

Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari
Published: January 24, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari
Published: January 24, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi HatsariPublished: January 24, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Motar bas ɗin ƙungiyar kwallon kafa ta Bayelsa United ta yi mummunan hatsari a kan hanyar Abuja, yayin da take kan hanyar ta zuwa jihar Kano domin buga wasan mako na 22 na Nigeria Premier Football League (NPFL) da ƙungiyar Barau FC. Rahotanni sun nuna cewa ɗaya daga cikin tayoyin motar ta balle yayin da…

Ci Gaba Da Karatu “Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 15 16 17 … 59 Next

Sabbin Labarai

  • Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya
  • Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe
  • Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta
  • Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci
  • Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • An Tsinci Gawar Yarinya A Gombe Najeriya
  • SERVICOM, ATBUTH Ta Cafke Wani Da Ake Zargin Dan Damfara Ne Labarai
  • Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa Labarai
  • An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa Tsaro
  • Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu Yayin Rikici A Uganda Siyasa
  • Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha Sauran Duniya
  • Kauran Bauchi: Muna Nan A PDP Daram! Siyasa
  • Dogarawan Ruwa Na Amurka Suna Yunkurin Shiga Wani jirgin Dakon Mai Da Aka Allakan Ta Da Venezuela Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.