Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira
Published: January 24, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A birnin Mineapolis na jihar Minnesta, mutumin da jami’an shige da fice na Amurka suka harba ranar Asabar, ya mutu, kamar yadda jami’an jihar dana tarayya suka fada, wanda shine mutum na biyu da jami’an tarayya suka harba suka kashe a birnin dake arewacin kasar.

Mutumin wanda ba’a bayyana ko wanene ba, hukumar kula da harkokin cikin gida na Amurka tace yana da bindiga da kurtun albarusai biyu.

Wani video da ake yadawa a kafofin sada zumunta, kuma wasu tashoshin talabijin suka nuna, anga mutane da suka rufe fuskokinsu sanye da sulke, suna kokawa da wani mutum a wani titi da kankara, sai kuma aka ji karan bindiga, a videon, anga mutumin ya fadi kasa, sanan aka ji karin harbe harbe.

Gwamnan jihar Minnesota, Tim Waltz yayi kira da a kawo karshen matakin gwamnatin Trump na yaki da bakin haure a jihar ba tare da wani bata lokaci ba. A sako da ya wallafa a shafinsa na X, Gwamna Tim Waltz yace yayi magana da fadar White House bayan wani mummunar harbi mai tada hankali da jami’an gwamnatin tarayya suka yi da safiyar ranar asabar. Tilas shugaban kasa ya kawo karshen wannan aiki.

Jami’ai a matakin karamar hukuma a yankin, a wani sako da suka wallafa a kafofin sada zumunta, sun kira yi jama’a su kai zuciya nesa, kuma kauracewa inda al’amarin yafaru.

Amurka

Post navigation

Previous Post: An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya Ba
Next Post: Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi

Karin Labarai Masu Alaka

Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran Ba Afrika
Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine Amurka
‘Yan Tawayen Houthi Sunkai Hari Isra’ila Afrika
Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi Amurka
Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg Afrika
Iran: Za A Gudanar Da Jana’izar Khamenei Bayan Kwanaki Goma Na Muharram Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi Labarai
  • Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga Kasar Afrika
  • Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe Afrika
  • Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano Labarai
  • Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye Afrika
  • Kasar Aljeriya Ta Soke Yarjejeniyar Jirgin Sama Tsakaninta Da Daular Larabawa Labarai
  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.