Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin IranPublished: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar tarwatsa duk wata gada da cibiyar makamashi a Iran, abinda zai wuce gona da iri, har wasu kwararru a fannin dokokin soji suke cewa zai iya zama saba dokar yaki. Abinda za’a duba shine ko ya kamata a kai wa wuraren hari, kuma hari ya dace da irin harin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka
Published: April 6, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka
Published: April 6, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen AfirkaPublished: April 6, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matatar mai ta Dangote a Najeriya, wadda ita ce mafi girma a nahiyar Afirka, ta kara adadin mai dake zuwa kasashen Afirka da suke fama da matsalar shigowa da kayayyaki saboda yakin Iran, a cewar matatar Aliko Dangote a ranar Litinin. Dangote yace matatar da take yin cikakken aikin tace mai na ganga 650,000 kowacce…

Ci Gaba Da Karatu “Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A Kaduna
Published: April 6, 2026 at 8:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A Kaduna
Published: April 6, 2026 at 8:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A KadunaPublished: April 6, 2026 at 8:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiya Mabiya addinin kirista a Najeriya sun musanta ikirarin da sojoji suka yi na cewa sun kubutar da mutane 31 da ‘yan bindiga suka sace a jihar Kaduna, inda suka ce mutanen har yanzu suna nan a tsare. Sojojin Najeriya sun fada ranar Lahadi cewa dakarun su sun kubutar da mutane farar hula, bayan da…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A Kaduna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A Najeriya
Published: April 6, 2026 at 8:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A Najeriya
Published: April 6, 2026 at 8:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A NajeriyaPublished: April 6, 2026 at 8:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane 26 ne suka rasa rayukan su a wasu hare-hare daban daban guda uku a Nigeria cewar sojoji, da jami’a. An kashe a kalla mutane 17 ranar Asabar, lokacin da ‘yan bindiga suka farma mazauna unguwar Mbalom a yankin arewacin Gwer a arewacin jihar Benue. Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia ya tabbatar da…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida
Published: April 6, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida
Published: April 6, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan JaridaPublished: April 6, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar kulle dan jaridar da ya fara yada rahoton cewa Dakaru na neman sojan jirgin Amurka F-15 da Iran ta kado. Trump bai fadi sunan dan jaridar ba, ko kuma kafar yada labaran da yake wa aiki. Ya ce rahoton zai iya sanarwa da Iran me ake ciki, ya saka…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka
Published: April 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka
Published: April 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da AmurkaPublished: April 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Litinin Iran tace tana so a kawo karshen yakin da take tafkawa tsakanin ta da Isra’ila da Amurka na dindindin, ta kuma yi watsi da matsin lambar da ake mata na tayi gaggawar bude mashigin ruwa na Hormuz, ƙarƙashin yarjejeniyar tsagaita wuta na wucen gadi, yayin da Amurka da Iran ke duba yadda…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hukumar NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi A Edo
Published: April 6, 2026 at 1:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi A Edo
Published: April 6, 2026 at 1:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi A EdoPublished: April 6, 2026 at 1:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), sun kai samame a wata babbar ma’ajiyar miyagun kwayoyi a jihar Edo, inda suka kwace kilogram 1,378 na tabar wiwi da ake zargin an ɓoye, tare da kama wani da ake zargi da hannu a lamarin. Kwamandan NDLEA a jihar Edo, Dr. Mitchell…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi A Edo” »

Afrika, Najeriya, Tsaro

Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar
Published: April 6, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar
Published: April 6, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A KasarPublished: April 6, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya amince da shirin biyan bashin naira tiriliyan 3.3 domin warware tsofaffin basussukan da suka daɗe suna addabar ɓangaren wutar lantarki a Najeriya. Sanarwar daga fadar shugaban ƙasar ta ce bashin ya taru ne daga shekarar 2015 zuwa 2025, kuma an cimma yarjejeniya kan adadin domin kawo ƙarshen matsalar…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar Iran
Published: April 6, 2026 at 7:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar Iran
Published: April 6, 2026 at 7:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar IranPublished: April 6, 2026 at 7:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Aikin ceton ya gudana da kusan cikakkiyar daidaito. A Cikin duhun dare, sojojin musamman na Amurka sun kutsa cikin ƙasar Iran ba tare da an gano su ba, inda suka haye wani tsauni mai tsawon ƙafa 7,000, sannan suka ceto wani ƙwararren matukin jirgi na Amurka da ya makale, suka kai shi zuwa wani wuri…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar Iran” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro
Published: April 6, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro
Published: April 6, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar TsaroPublished: April 6, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ukraine da Syria sun yi alƙawarin ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro a tattaunawar da suka gudanar a jiya Lahadi, kamar yadda shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskyy, ya bayyana, yayin da Kyiv ke ƙoƙarin faɗaɗa ƙwarewar ta a fannin soja a yankin, bayan barkewar yaƙin Amurka, Isra’ila da Iran. Zelenskyy, wanda ke ci gaba da rangadin ƙasashen Gabas…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 14 15 16 … 118 Next

Sabbin Labarai

  • Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya
  • Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11
  • Tsohuwar Jarumar Kannywood Wasila Ismail Ta Rasu
  • Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen Hausa
  • An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar Labarai
  • Bankin Duniya Zaibawa Kasar Mozambique Lamunin Dala Bilyan Shida Labarai
  • Rikici Tsakanin NNPC Da Kungiyar Gwamnoni Akan Gibin Kudade Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON Labarai
  • Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio) Labarai
  • Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe” Labarai
  • Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.