An Katse Intanet Da Wayar Tarho A Kasar Uganda
Hukumomin Uganda sun yanke hanyar sadarwa ta internet, kuma suka dakile hanyoyin wayar tarho a fadin kasar ranar Talata, kwanaki biyu kafin zaben da shugaba yoweri Museveni ke neman zarcewa a karo na 7, bayan da ya shafe shekaru 40 yana mulki. Ma’aikatar sadarwa ta Uganda ta bawa kamfanonin da ke samar da internet umarni…
Ci Gaba Da Karatu “An Katse Intanet Da Wayar Tarho A Kasar Uganda” »

